Don Haris
Followed by 257K People
Al,ummar Maiduguri Suna Cikin Jarrabawa, Allah ya kawo mana Mafita, Allah ka tausayawa bakinka🙏
Ku tuna cewa Allah ne kadai zai iya taimaka mana, ku manta da mahassada domin wasu suna son mu. Allah yasa mu dace
Don
Allah ya biya Mana Bukatun mu na Alkhairi Duniya Da lahira
"Akwai hanya ɗaya kawai don samun farin ciki, Yakamata mu daina damuwa game da abubuwan da s**a fi ƙarfin mu." DH
Ya Allah ka Kare mu daga Dukkan matsaloli. Ya Allah ka ba mu nasara A duniya da lahira.
23/10/2023
Allah ya kara maka Lafiya Mallam
Alh. Atiku Abubakar is better for Nigerians
Idan baza ku iya Gudu, sauri Ko Kuma tafiya ba to Kuyi Rarrafe. Amma Ko me kuke yi Za ku ci gaba Lokaci ne. DH
04/08/2023
Alhaji Atiku Abubakar tareda Dr. Dauda Lawal Mai Zamfara State Allah ya kara taimako.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Dikwa Low-cost Housing Estate
Maiduguri
611104