Atlim

Atlim

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Atlim, Yobe state, Maiduguri.

24/11/2025

GARABASA GA MUTANEN BORNO!

Dayawan mutanen mu basu san ko fahimci amfanin wannan kotun ba, watoh kotu ce ta mussaman wanda Babban Alkalin Borno ya kirkiro ta don samawa al'umma sauki da mafita kan abinda ya shafe kudi (bashie) da kasuwanci. Wannan kotu na da matukar muhimmanci mussanman ga mutane marasa karfi sosai, saboda hurumin ta tana sauraron kara ne na kudi da bai wuce naira miliyan daya ba (1m) sannan ana fara magana a gama duka cikin kwana casa'in ne watoh 90days.

Lokaci dayawa idan munje Police station sai ka samu ana magana akan abin police basu da hurumin sauraro gaba daya. Ku sani police na da hurumin akan abinda ya shafe laifi ne ba abinda yake tsakanin mutane ba watoh (Civil) duk wani abu da babu laifi na kasa ko jaha cikin ta police batada hurumin sauraron wannan magana gaba daya. Idan baka sani ba ka sani idan ka sani ka sake fahimta police ba waje ne na neman bashie ko kasuwanci ba. Kotun guda biyu ne daya a Bolori da kuma wulari sannan a shirye suke su saurari kara a kowane lokaci don yin adalci.
Ayi sharing don jama'a su amfana.

Z.A Sani Esq..

08/10/2025

Daga Cikin Lokutanda Ake Son Yawaita Istigfari Akwai Farkon Yini, Da Kuma KarshenSa.
Dr. Bashir Aliyu Umar (Hafizahullahu)

06/10/2025
06/10/2025

"Duk wanda ya yadda "Salatil Fatih" wahayin sa akayiwa Muhammadul Bakari bayan Annabi yabar duniya wallahi KAFIRI ne"

- Sheikh Lawan Abubakar Triumph

05/10/2025

Wanan hakani

05/10/2025

Sheikh ja.afa rahimahullah

04/10/2025

Sai wanda allah yaso shirwaa

04/10/2025

TEKUN ILIMI

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Website

Address


Yobe State
Maiduguri