CNN Hausa

CNN Hausa

Share

CNN Hausa 📰
(Cable News Network Hausa) tana isar da labarai na duniya da Najeriya cikin harshen Hausa. since 9/11/2025

Labarai masu inganci siyasa, tattalin arziki, al’adu, da wasanni. Sadarwa kai tsaye daga CNN International zuwa masu jin Hausa.

20/03/2026

Kai tsaye: Sallar Idi daga Masallacin Alhaji Mai Deribe da ke Jihar Borno, ƙarƙashin jagorancin Imam Shettima Grema Mustapha.

06/02/2026

Mutanen da Kwankwaso ya tara jiya dai-dai suke da irin waɗanda ya tarawa Atiku a Kano a shekarar 2019. Taron marasa rajista ne, ba su da wani amfani a zaɓen 2027 — Saleem Hamza juji

Mene ne Ra'ayin Ku?

30/12/2025
26/12/2025

A Chr|st|an follower p|anted a bomb in a mosque and attacked worshippers in Maiduguri.

22/12/2025

Ni idan raina ya baci karya kujerar da nake wa'azi nakeyi sannan na dawo na gyara ta tunda ni kafinta ne don haka babu wani wnada ya isa yayi mana muzurai a harkar da'awa.

Want your organization to be the top-listed Government Service in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Maiduguri
3449