Muhammad Rabiu Haruna Enterprises

Muhammad Rabiu Haruna Enterprises

Share

Your favorite place where you can get your Features phones, android phones and Accessories at affordable prices.

04/01/2026

Allah yasa mudace

KA TAFASA RAKE,CITTA DA LIPTON KA SHA

Da farko masu yi mana satar fasaha suna mayarwa nasu a TikTok da YouTube da sauran pages,Allah ya saka mana a kanku.
Ayi share ba laifi bane

A Nemi rake mai kyau mai zaqi sai a yayyankata gunduwa gunduwa,a Saka liter daya na ruwa a jefa danyar citta a ciki qwara daya sai a tafasa su sosai a Basu lokaci Mai tsawo sai sun tafasa iya tafasa,sai a sauke a saka Lipton kadan ake bukata,Dan haka Yana fara jiqa za'a cire,ba a son Lipton din yayi yawa sai a kula.kada a Saka sugar,kada a saka zuma kada a Kara komai a ciki.

Maganine Mai Dadi,Mai fa'ida sosai ga lafiyar jiki.

✓ Yana maganin ciwon gabobin jiki

✓ Tarin mura

✓ Tarin tsufa

✓ Tarin huhu na masu Shan taba sigari

✓ Ciwon hakarkari

✓ Tarin Asma

✓ Tarin Nimoniya

✓ Majinar kirji

✓ Majinar ciki

✓ Ciwon kai

✓ Ciwon baya

✓ Sanyin jiyojin jiki

✓ Cutukan daji

✓ Saukowar shuga

✓ Kaikayin ido dana kunnuwa.

✓Ciwo da kaikayi a cikin maqogwaro.

✓ Bushewar ciki.

Idan za a Sha to a Sha da dumin shi kada a bari sai sun huce,za a Sha rabin cup karami bayan an ci abinci.

Ayi shere da fatar Allah ya sa a amfana.

Muna da ingantattun magunna na cutuka daban daban masu bukata za ku iya mana magana ta WhatsApp ko a inbox ta wannan shafin,da yardar Allah zaku Yaba.
Namu ba irin nasu bane,a jarraba a bamu labari.

13/02/2022

Have a great wonderful weekend.

Want your business to be the top-listed Business in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


KC 417 G Ilepo Market Oke Odo
Lagos