Alaba Rago Market
Alaba Rago thrives as a melting pot of trade.
One of Lagos’ busiest markets, From livestock and fresh foods to electronics and household goods, it is a hub where thousands of buyers and sellers converge for authentic deals and the true Lagos market spirit
Kukan 'yan kasuwar Alaba Rago!
Baban kasuwar Alaba Rago, wato Baba Oja Alhaji Malami yayi zargin ana yunkurin sayar da kasuwar Hausawa ta Alaba Rago da kw Legas ga kabilun Igbo (tattaunawa ta karshe)
Baban kasuwar Alaba Rago, wato Baba Oja Alhaji Malami yayi zargin ana yunkurin sayar da kasuwar Hausawa ta Alaba Rago da kw Legas ga kabilun Igbo (na biyu ci gaba)
Baban kasuwar Alaba Rago, wato Baba Oja Alhaji Malami yayi zargin ana yunkurin sayar da kasuwar Hausawa ta Alaba Rago da kw Legas ga kabilun Igbo (ci gaba)
Baban kasuwar Alaba Rago, wato Baba Oja Alhaji Malami yayi zargin ana yunkurin sayar da kasuwar Hausawa ta Alaba Rago da kw Legas ga kabilun Igbo
Dama sarabana iyayen kasa ko,in ince sarakunan gargajiya na wannan yankin jahar lagos todama na Al,umma ne
Da wannan dalili yasa sukesanarwa mutane cewa akwai babban shirt dasukayi domacin tuntuban Maigirma gwamnah domacin
Kada atakewa Al,umma hakkokinsu bataydda yadaceba wannan daliliyasa sarakuna gargajiya sukaga yadace sudangana abun amai girma gwamnah domacin kulada hakkokin
Al,umma wanda yarataya akawunansu wannan daliliyasa akeso Al,umma sunani cewa anasane da dukkannin shagunan da akarushawa munane diga kowanne fanni akowanne yanki
Nacikin alaba rago gabakidaya kuma insha allahhu akwai shiri babba da kudiri wanda baza,atakewa karami hakkinsaba kokuma aikashin dankali babba akan karamiba
Za,a sa Maigirma gwamnah agaba domaci mayarwa dukkanin mutane hakkokinsu wa yan da akarusa ta yadda yadace wannan daliliyasa sarakuna iyayekasa sukekira wamutane
Shagunansu ta kowanne fanni to yashakuruminsa gobarar t**i a jos
Wannan itace kasuwarmu ta alaba rago ajahar lagos
Kasuwace kedauke da dumdum Al,umma
Amma munazama lafiya cikin kuanciya hankali da online lafiya
Yanzu dubi yadda kasuwar tadawo kwatsam akaji rushe rushe da abubuwa dake faruwa acikin wannan kasuwar
Hakan yasamune badan komaiba
Saidan gyara da ingatta wannan kasuwa da Al,ummar cikinta baki daya
Kasuwace wacce take tattere da Al,umma a kallah Sunday military daya
Kasuwace da tahadqa mata matasa da kuma dattabe da dukkannin abubuwa dake bukata alannah kasuwadin
Kasuwa wacce ake saida sanuwa d**o akuya da shikafa masara wake dadai sauran abin biyan bukata na Al,umma
Kasuwace wacce ta haha mutanen nahiyar jammacin afrika diga ko wacce nahiya
Hakan yasa dukkannin dumbun
Al,umma kekira da sabunta
Wannan Kasuwace musamman mutanenmu wahausawa na jahar lagos
Wannan Da lili yasa masarautun gargajiya
S**a Tisa gwannah agaba domacin inganta da sabumta kasuwar dama tattalin arzikin jahar lagos da alaba rago baki daya
Wannan daliliyasa babu wani wanda zaikewaya yasamu wani mutun daya ko wasu sukebe
Awaiting guri ko dan inganta wani abu batare da sanin masarautu da gwamnatin jahar lagos ba
Domacin haka dazama anmai dasu mi,ara komabayaba wanda babu wan mainiya ko
cizafin wa Al,umma gaba daya
Hasalima saida a ingagta kasuwar tare wadatar da filayaken ta ta ko,ina acikin
Fadin jahar lagos dake wannan yankin alaba rago
Kasuwace wacce take Iba lokal gammen
Da kicking jahar lagos
Kasuwace wacce take dauke da shaguna 5000 diga wanna fanni
Wannnan fanni dayane naira acikin kasuwar wanda inkahadasu akallah zasukai miliyam daya da dubu dari biyar da digo uku
Kasuwace wanda ta tauki mutane da baka tsammani masu sana,oin karfi da masu sana,a ta hannu iri iri dabam dabam
Wannan dalili yasa Maigirma gwamnan jahar lagos
Tare da masarautun gargajiya sukace yadace kuma ya tabbata a inganta
Domacin ginata harda samarida maulana ruwa
Da filin fakindin motaci da manya manyan bankuna domacin kara tattalin arziki
Ma jaha dakuma inganta tattalin arziki hausaw dake jahar lagos
Kasuwace wacce da,ayi otal otal domacin masaukin baki dan azauna cikin oshin lafiya da kwanciyar hankali
Kasuwace wacce da akawomata tsoro domacin ingantata
Lafiya da kare dukiyoyin Al,umma dan a zauna lafiya
Hakan ba yishi dan cinzarafi ko musguna ma waniba ba ayi dantakema wani karfi ko kuma darama wani hakkiba
A a wannan anyine domacin cigaban jahar lagos dama Al,ummar hausaw baki daya wannan dalili yasa masarautun gargajiya sukaga yadace ayimagana a megirma gwamnan jahar lagos domacin inganta ta da sabuntata takamatsu daidai dakowacce kasuwa
A fadin jahar lagos tare damata hanyoyin shiga da get get da kuma lokuta dakomai wanda za,a inganta kasuwar batare da musgunama waniba
Wannan dalili yasa Al,ummar alaba rago ke ganin yayi dai dai da uzirin da akanaima dan inganta ta
Ya Al,umma munakira da babbar niyi domacin inganta wannan kasuwa ta jahar lagos baki daya
06/06/2024
While others look for what they can take, true kings give back. Royalties I know they can’t take away from you both. Our amiable and prestigious monarch Seriki Hausawa Lagos (S.A.Y) and Seriki Fulani Lagos State (S.F.L) a perfect combination ordained from heaven you don’t dare to underrate.
*The Wanton destruction of goods and properties in Alaba Rago Market by the Lagos State Task Force*
It was with a shocking awakening that the busy market on Alaba Rago Market in Iyana Iba LCDA, Ojo local government Lagos came to be invaded by members of Lagos State Task Force and some known cohorts of property developers and land buccaneers in the early hours on Sunday the 26th May, 2024.
The poor merchants saw properties and monies in the amount of lost through the flagrant display of force by these elements using the mask of government agencies. It took calm resolve and social maturity by those negatively affected by this dastardly act to keep the situation from degenerating.
It is agreed that government has expressed concern about the condition of the market, however discussions for improvement with the Ministries of government in charge are ongoing and are sure to reach mutually beneficial terms.
The plans on ground to make the location a model of international standard for a multi use commercial hub will be a benchmark for Public Private Partnerships that takes full consideration of existent business owners and self help mechanisms to the benefit of all.
Such practice as displayed today is not worthy of a model city like Lagos and in breach of all known international laws and provisions for redevelopment.
We appeal to the Governor of Lagos State, whom we have come to know and love as a fair minded and considerate leader to look into this destruction of property and proper investigations be carried as to stop the incessant harassment of law abiding and cooperative citizens of Alaba Rago Market.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Alaba Rago Market , Lagos/Badagry Express Way Iba L. C. D. A
Lagos
01