ASUSU BLOG
Media
01/09/2024
Matashiyar mai shekara 23, a baya-bayan na ta shiga kanun labarai sakamakon janyewarta daga shiga gasar sarauniyar kyau ta Afirka ta Kudu, saboda saɓanin da aka samu kan kasancewar asalinta 'yar Najeriya.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/3AO3fFZ
30/11/2023
NEWS🥵
26/03/2023
Day 4 more info👇
25/03/2023
By one fasting when presented with food
"If you are invited [ to a meal ] then answer.
If you happen to be fasting then supplicate [ for those present ] and if you are not fasting, then eat.
krackboy_ad_simba
El mus ybt
Siymedia Graphicsandcreatives
BPN Global
Waibiti Record
17/03/2023
Talented❤️❤️❤️
11/03/2023
INNA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAAJI'UUN
Matashiyar Mahadacciyar Kur'ani, Aisha Humaira Ta Rasu
Allah Ya yi wa A'ishah (Humaira) rasusa sakamakon rashin lafiya.
Wani abin al'ajabi, a ranar 7 ga watan Janairu 2023 mahaifiyarta ta rasu, ita kuma yau 10/03/'23.
Marigayiya A'isha mahaddaciyar Alqur'ani mai girma ne, ta haɗu da jarabawar makanta kusan shekaru biyu da s**a wuce, inda aka yi mata aikin ido a mataki farko, garin yin aiki na biyu Allah Ya karɓi rayuwarta.
Allah Ya gafarta maki A'isha (Humaira), Ya sa Aljanna ce makomarki.
Wani darasi ga rasuwar yarinyar shine, kusan duk hotuna ko bidiyon ta da ake ta yadawa a kafafun sadarwa shine wanda take kan karanta Kur'ani, sabanin yadda za ka ga ana nuna hotunan wasu a yayin badala bayan sun rasu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Lagos