BMD
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BMD, Business service, Lagos.
Innani Mahma Tarani Shuglati Fi ibrhami
Ni Duk Lokacin Da Kaganni Shuglati Fi Ibrahim Shagulgulana Cikin Barhama Inyass Ne Hidimana Barhama Sallata Barhama Azumina Barhama Hajjina Barhama Kiyamana Barhama Duniyata Barhama Hakikanina Barhama Inyass..
Innani Mamatarani Shuglati Fi Ibrahim Inyass(RTA)
07/09/2025
Ya Allah Ka Haskaka Kabarin Ki,
Da Hasken Fiyayyan Halitta Saiyadina Rasulillahi (SAW) Ya Allah Badan Muba
Ya Allah Ka Shayar Da Ita Ruwan Alkausara
Bijahi Nana Fadima(RA) Ya Allah Kaikace Kai
Mai Rahama Ne Gashi Munzu Neman Rahaman Ka Agurin Ka Ya Allah Kabama Wannan Baiwa Naka Rahaman Ka Dan Isarka
Da Buwayar Ka Ya Allah. Munata Tawassali Ahalin Nubuwa Ya Allah Kayimana Dan Su
Ya Allah Munada Yakinen Ciwa Duk Wan Ya
Naimi Alfarman Ahalin Nubuwa Zakayi Mai
Dan Isarsu A Gurin Ka Ya Allah Muna Tawassali Da Su Ya Ka Jaddada Rahaman Ka A Gurin Ummina JamilA Amin Summa Amin.
Ya Allah Itafa Ummina Ta Kasance Mai Yawan Alfahiri Da
Annabin Ka Annabi Muhammadu (SAW)
Dan Soyayyan Ka Dashi, Kayimata Rahama
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Lagos