Haruna

Haruna

Share

jaharkaduna

01/06/2022

BRK N. Uwa

Photos from Haruna's post 10/08/2021

Yanxu anhuche lukachin soyayya soyayya wahala soyayya azaba radadi chiwu zafi quna wota

06/04/2021

allakatashemu lafiya na anabi yache amen

Profile pictures 01/07/2020

Dan hasken fusakar annabi Kobazaka Karantaba Katura Zuwa groups biyar 5 Wasu Zasu Karanta

Mu'jizar annabi s,a,w

Watarana annabi (SAW) yafita zaga gari shi da sayyidina Abubakar (R.A) s**azo wucewa kusada wata rijiya sai Annabi (SAW) yacema sayyidina Abubakar "dauki dutse daya ka jefa a cikin wannan rijiyar"

Hakan kuwa akayi sayyidina Abubakar yadauki dutse karami yajefa acikin rijiyar.

sai manzo(SAW) yace mutafi. Sukatafi abunsu sai ranarda dutsen yacika shekara daya da jefawa sai Annabi(SAW) yasake daukar sayyidina Abubakar s**a tafi gurin wannan rijiyar.

Bayan sun isa gurin sai Abubakar yaji karar fadawar wani abu acikin rijiyar sai Annabi(SAW) yacema Abubakar kokasan minene yafada? Sai sayyidina Abubakar yace a'a. Sai Annabi (SAW) yace duntsen da kajefa wancan lokacin damukazo yau shekara daya kenan sai yanzu yakai karshen rijiyar.

kuma wlh babu wanda zai shiga aljannah
har sai ladarsa ta cika wannan rijiyar".

Hankalin sayyidina Abubakar yayi matukar tashi yazo yasami sauran sahabbai a zaune yace mekukeyi a zaune ai wlh zama bai samemu ba sai yagaya musu yanda Annabi yace. Suma sahabban hankalin su yatashi s**aje s**a tunkari Annabin (SAW)s**ace YA RASULALLAH mukam a ina zamu iya aikin da zai cika wannan rijiyar?

Sai Annabin (SAW) yace "ku kwantarda
hankalin ku akwai aiki daya wanda idan dayanku ya aikatashi to zai samu lada wacce tafi rijiyar yawa Annabi(SAW) yace idan dayanku yafurta wannan kalmar. LAILAHA ILLALLAH a asirce kuma yana mai kaskantarda kansa zuwa ga Allah zai bashi lada wacce ta ninka zurfin wannan rijiyarsau uku.

Yan uwa kunji falalar dake cikin fadar wannan kalmar.

ya Allah kabamu ikon jike harsunan mu da fadar LA ILAHA ILLALLAH akoda yaushe .

Dan Allah dan uwa idan wannan sakon yasameka ka turama koda grouos biyar ne a cikin groupd ɗinka Ko awani group suma su samu wannan falalar. Dan girman Allah kayi like wanan page👈

12/06/2020

ayukan koladagida

Photos from Haruna's post 27/04/2020

sone tsarabarqauna masoyay asalama aleku

09/03/2020

zamanlafiya yafizaman Dan sarki waihakane kuwa

Want your business to be the top-listed Business in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Lagos