Katsina State Community Development Programme

Katsina State Community Development Programme

Share

Office of the State Coordinator, Katsina State Community Development Programme (KSCDP).

16/06/2026

CIGABAN ZIYARAR GANI DA IDO A GUNDUMAR WAKILIN GABAS 1 (PART 12)

Tattaunawarmu da ɗaya daga cikin mazauna unguwar Filin Samji, domin jin ta bakinsu kan aikin fitilu masu amfani da hasken rana da aka sanya masu, wanda Kwamitin Community Level Committee (CLC) na Gundumar Wakilin Gabas 1 s**a gudanar a cikin kuɗin da aka ware musu domin aiwatar da ƙananan ayyuka da gyare-gyare ƙarƙashin hukumar CDP, wadda Assoc. Prof. Kamaluddeen Kabir ke jagoranta.

15/06/2026

BATAGARAWA (A) WARD, BATAGARAWA LG

Al’ummar gundumar Batagarawa (A) da ke ƙaramar hukumar Batagarawa sun amshi takin zamaninsu har cikin mazaɓarsu.

Kamar yadda Mai Girma Gwamna, Mal. Dikko Umaru Radda, ya yi alƙawari, a bana kowace gunduma za a kai mata takinta har cikin mazaɓa, domin sauƙaƙawa manoma.

Wannan na gudana ne a bisa tsarin CDP (Katsina State Community Development Programme), ƙarƙashin jagorancin Assoc. Prof. Kamaluddeen Kabir Katsina na hannanta abu ga mai shi ba saƙo ba.

Jama’a sun ji daɗi sosai, musamman yadda aka fara rabon takin shekarar 2026 da wuri, tare da sauƙaƙe masu wahalar dakon taki zuwa yankunansu.

13/06/2026

WURMA (B) WARD, KURFI LG
Tattaunawarmu da wasu daga cikin manoman da s**a karɓi takinsu na noman daminar bana a ward ɗin Wurma (B), dake ƙarƙashin ƙaramar hukumar Kurfi.

11/06/2026
10/06/2026

DANKAMA WARD, KAITA LG

Al’ummar gundumar Dankama da ke ƙaramar hukumar Kaita sun amshi takin zamaninsu har cikin mazaɓarsu.

Kamar yadda Mai Girma Gwamna, Mal. Dikko Umaru Radda, ya yi alƙawari, a bana kowace gunduma za a kai mata takinta har cikin mazaɓa, domin sauƙaƙawa manoma.

Wannan na gudana ne a bisa tsarin CDP (Katsina State Community Development Programme), ƙarƙashin jagorancin Assoc. Prof. Kamaluddeen Kabir Katsina na hannanta abu ga mai shi ba saƙo ba.

Jama’a sun ji daɗi sosai, musamman yadda aka fara rabon takin shekarar 2026 da wuri, tare da sauƙaƙe masu wahalar dakon taki zuwa yankunansu.

08/06/2026

FARU MAJE WARD

ZA MU YI NOMA, A BANA !

Al'ummar gundumar Faru Maje, dake ƙaramar hukumar Jibia, sun amshi takin su hannu da hannu a ƙarƙashin shirin CDP wanda Associate. Prof. Kamaluddeen Kabir Katsina ke jagoranta.

Duk wannan, na cikin shiri da ƙudurorin Mai girma Gwamnan Jihar Katsina, Mal. Dr. Dikko Umaru Radda na inganta harkokin noma da saukakawa manoma.

08/06/2026

Ta ya aiyukan CDP s**a shafi yankunan ku.

Ku bayyana mana a comment section 👇

08/06/2026

TSAURI (B) WARD, KURFI LG

Al’ummar gundumar Tsauri (B) da ke ƙaramar hukumar Kurfi sun amshi takin zamaninsu har cikin mazaɓarsu.

Kamar yadda Mai Girma Gwamna, Mal. Dikko Umaru Radda, ya yi alƙawari, a bana kowace gunduma za a kai mata takinta har cikin mazaɓa, domin sauƙaƙawa manoma.

Wannan na gudana ne a bisa tsarin CDP (Katsina State Community Development Programme), ƙarƙashin jagorancin Assoc. Prof. Kamaluddeen Kabir Katsina na hannanta abu ga mai shi ba saƙo ba.

Jama’a sun ji daɗi sosai, musamman yadda aka fara rabon takin shekarar 2026 da wuri, tare da sauƙaƙe masu wahalar dakon taki zuwa yankunansu.

07/06/2026

CIGABAN ZIYARAR GANI DA IDO A GUNDUMAR WAKILIN GABAS 1 (PART 11)

Tattaunawarmu da ɗaya daga cikin mazauna unguwar Iyatanci, domin jin ta bakinsu kan aikin gyaran ruwa na fanfon tuƙa-tuƙa da aka yi masu, wanda Kwamitin Community Level Committee (CLC) na Gundumar Wakilin Gabas 1 s**a gudanar a cikin kuɗin da aka ware musu domin aiwatar da ƙananan ayyuka da gyare-gyare ƙarƙashin hukumar CDP, wadda Assoc. Prof. Kamaluddeen Kabir ke jagoranta.

06/06/2026

CIGABAN ZIYARAR GANI DA IDO A GUNDUMAR WAKILIN GABAS 1 (PART 10)

Tattaunawarmu da ɗaya daga cikin mazauna unguwar Kofar Durbi Bayan Social, domin jin ta bakinsu kan aikin gyaran ruwa da kuma sanya fitilu masu amfani da hasken rana da sanya masu, wanda Kwamitin Community Level Committee (CLC) na Gundumar Wakilin Gabas 1 s**a gudanar a cikin kuɗin da aka ware musu domin aiwatar da ƙananan ayyuka da gyare-gyare ƙarƙashin hukumar CDP, wadda Assoc. Prof. Kamaluddeen Kabir ke jagoranta.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Katsina