Micro Nature Lab

Micro Nature Lab

Share

“This Looks Fake… But It’s Real 👀”

10/06/2026

10/06/2026

10/06/2026

Amazing 🤩

Photos from Micro Nature Lab's post 10/06/2026

Allahu Akbar 🥲
A yammacin yau Talata; An sallaci Sallar jana'iza GA’ID ta tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar mulki ta Koko-Besse dake Jihar kebbi wato: Hon. Yahaya Tanko Besse a garin Besse, Wanda ýáñ țà’áďdâ sukayi garkuwa dashi tun 18/5/2026

Allah (T) Kajikan Mal.Yahaya Tanko Besse, Allah ya karbi bakuncinsa yayimai Rahama mu kuma yan uwa Al'ummar Garin Besse da KOKO Allah Yabamu Hakuri. Amin

Ina Mika Sakon Ta’aziyyata….
Abubakar ✍️

09/06/2026

SUBHANALLAHI: Daya daga cikin dattawan da aka yi garkuwa da su a Jihar Kebbi, Malam Yahaya Billi, ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane.

Ƙungiyar Izalah JIBWIS reshen Ƙaramar Hukumar Koko-Besse ta sanar da rasuwarsa, tare da bayyana cewa za a gudanar da Sallar Jana'izar Ga'ib da ƙarfe 4:30 na yammacin yau a ƙofar gidan Sarkin Koko.

09/06/2026

Shin masu garkuwa da mutane suna riƙe waɗanda abin ya shafa ne kawai suna jiran fansa?

An sace wata abokin aikina yayin da take dawowa gida daga aiki a farkon wannan shekarar. Iyalinta sun fuskanci babban ƙalubale wajen tara fansar,

09/06/2026

Meye Ra,ayinku Akai wanda kuke ganin zaifi Shawara A Comment Section 🖖

Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Katsina