Bishir Rabiu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bishir Rabiu, Art, 12 layin Tasha, Katsina.
゚viralシ
12/08/2026
Kasa ta rikice
12/08/2026
Amma aljanune sukayi wannan rubutun koh
12/08/2026
Cash ne ko transfer
゚viralシ
12/08/2026
Ku Amma mana kugani
゚viralシ
12/08/2026
Please answer me🤪🤣🤣😭
06/08/2026
Nifa copy kawaii nayi
06/08/2026
Don Allah jama'a muna neman temakonku wajen sharing ko Allah zaisa a samu yan uwanta an tsincetane a kangire, Jigawa State, kuma bata yin magana don Allah a taimakemu da sharing ko xa'a samu yan uwanta Idan yan uwanta sun gani zasu iya Kiran wannan number 07039525180
゚viralシ
21/07/2026
MAKIRCIN DA AKE KULLAWA PROFESSOR ISA ALI PANTAMI.
A cikin wani WhatsApp group na ’yan APC a Gombe, mun samu bayanan sirri cewa an basu umarni da su riƙa zagi da cin mutuncin Professor Isa Ali Pantami, tare da neman tsoffin bidiyoyin wa’azinsa da ya yi a baya, musamman waɗanda ya yi waazi ga wanda ba Musulmi ba, domin su yi amfani da su wajen ƙoƙarin bata masa suna.
Kullum umarnin da ake ba su shi ne su ci gaba da zagi da aibata Professor Isa Ali Pantami, da tunanin cewa hakan zai rage masa yawan masoya da magoya baya, wannan yana nuna cewa sun fahimci cewa ba su da isasshen farin jini ko magoya baya, kuma ɗan takarar da suke goyon baya ba shi da abubuwan da za su iya tallata shi a gaban al'umma, shi ya sa suke neman hanyoyin bata sunan Professor Isa Ali Pantami ta kowace hanya.
Amma wannan makircin da suke shiryawa, da yardar Allah, zai koma kansu. Babban kuskurensu shi ne sun manta cewa Allah ne ke ba da so da ƙauna a zukatan bayinsa, Malam ana ƙaunarsa saboda Allah ne, kuma ƙoƙarin bata masa suna ta hanyar makirci ba zai canza abin da Allah Ya ƙaddara ba, su suna shirya makirci, shi kuma Allah ne Mafi Alherin Masu Shirya Makirci.
Muna roƙon Allah Ya tsare mu daga sharrin masu sharri, makircin azzalumai da munafukai, Allah Ya kare jihar Gombe daga duk wani abu da zai kawo rarrabuwar kawuna, Ya kuma zaɓa mana shugabanni nagari waɗanda za su yi wa al'umma adalci.
Jihar Gombe ta Professor Isa Ali Pantami ce a 2027, in Allah Ya yarda.
Rubutawa: Bashir Shuaibu Umar ✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
12 Layin Tasha
Katsina