Combat Computer Technology
Computer services training and consultancy service
03/01/2022
DAY 9 @ DUTSI CENTER
Yayin da muka shiga rana ta 9 a cigaba da gudanar da computer Literacy Training a garin Dutsi, yau mun samu ziyarar gani da ido daga maigirma Education Secretary na karamar hukumar Dutsi Mal. Musa Ado Dutsi.
Manufar wannan ziyara shine domin duba yadda wannan program din ke tafiya, bada shawarwari tare da karfafa ma wadanda ke cikin Shirin guiwa akan muhimmancin wannan training.
Muna godiya da wannan ziyara ta maigirma E.S. Allah ya bar zumunci.
28/12/2021
DAY 3 @ DUTSI L.G.A
Today's Experiences:
*Typing in Ms word environment
*Changing font size, bold and italic style
*Saving
21/12/2021
Yau Talata 21/12/21 mun samu ziyartar Education secretary na karamar hukumar Dutsi Mal. Ado Bala Dutsi domin cigaba da shirye shiryen da mukayi na gudanar da computer Literà cy training ga ma'aikata, dalibai da matasan karamar hukumar Dutsi masu bukatar wannan program.
Don haka duk mai bukatar shiga wannan training na computer ya tuntubi coordinator Hafiz Abdulmumin Dutsi don sayen form a kan kudi N300.
Wannan program din zaya dauki tsawon mako biyu (2 weeks) anayi kuma kyauta ne.
Daga karshen program za'a bada certificate of attendance ga wadanda s**ayi training din
17/12/2021
GOOD BYE TO KATSINA CENTER
A cigaba da kokarin da mukeyi na ganin matasa, dalibai da sauran alumma na lungu da sako sun samu ilimin na'ura a saukake, yau Juma'a 17th December, 2021 cikin ikon Allah mun kawo karshen program da muka dauki mako ukku munayi na horar da karatun computer a karamar hukumar Katsina.
Bayan godiya ga Allah daya bamu ikon farawa da kammalawa lafiya, muna kuma godiya da jinjina ga center coordinator wato Comrade Comr Shehu Dangogo da sauran wadanda s**a bada gudunmuwa don ganin ansamu nasarar training din irinsu Aliyu Haidar Dangogo, Umar Faruk Dangogo da dai sauransu.
Muna rokon Allah ya sanya albarka ga abinda daliban s**a koya, ya amfanesu da sauran al'umma baki daya.
16/12/2021
FREE COMPUTER TRAINING OPPORTUNITY! ! !
Learn how to operate computer at your free time.
The course is basically designed to teach individuals basic skills of computer and their ways of operation.
COURSES TO BE OFFERED:
*Introduction to computer (Theory)
*Windows Operation (practical)
*Data processing (practical)
*Ms Excel (practical)
WHO SHOULD ATTEND THE PROGRAM?
*JSCE/SSCE holders
*Civil/public servants
*Job Seekers
*General Public
TRAINING CENTERS:
*Dutsinma
*Rimi
*Dutsi
*Yargoje/Danmarke in Kankara Local Givt.
LECTURE SCHEDULE:
A. Tuesday, Wednesday and Thursday - 2pm - 4pm
B. Saturday and Sunday - 10am - 12pm
DURATION:
3 weeks at each center
CERTIFICATION:
Certificate of attendance will be awarded to the trained students so that the training can be beneficial for them in future.
FORM FEE:
Application form is available at the rate of N300 only.
For details, contact:
-09121451377
-07032851815
-07067704040
-09071569070
12/12/2021
12/12/2021
A cigaba da gudanar da Shirin horaswa da koyon karatun computer ga al'ummar karamar hukumar Katsina, cikin ikon Allah ya an shiga rana ta 9 a wannan aiki.
Wadanda s**a samu horon computer training karkashin Combat CT su tuntubi coordinators dinsu don amshi certificate dinsu.
BAKORI - Lawal Bala
TSIGA - Zahraddeen Hamza Isa
TAMARKE - Sa'adu Wada Tamarke
KAITA - Musa Haruna Kaita
YARDAJE (Zango L.g) - Zuwa next week ku tuntubi Hon Abuya Zango
Muna fatan Allah yasa ma abinda aka karanta albarka
Sign: Muhammad Nafi'u Yahaya (Training Coordinator)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Katsina