GEFE TV & RADIO

GEFE TV & RADIO

Share

Wannan shafi ai riqa awomaku labaru da dumi duminsu tallace tallace da ilmantarwa da nishadan tarwa

Photos from GEFE TV & RADIO's post 27/03/2026

An k**a matar da ake zargi da satar kayan da s**a kai N10,102,000 a Green House Katsina

Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta sanar da k**a wata mata mai suna Hadiza Ibrahim mai shekaru 27 a Katsina bisa zargin satar kaya a kasuwar Green House, Katsina.

Rundunar ‘yan sanda ta gano kayayyaki iri-iri a gidanta da s**a hada da takalma, kayan sawa, turare da kayan abinci, wadanda aka kiyasta darajarsu ta kai naira miliyan 10,102,000.

A cikin wata sanarwa daga kakakin rundunar 'yan sandan DSP Sadiq Aliyu Abubakar ta ce an yi nasarar cafke matar ne bayan an bi diddigin ta ta hanyar hoton CCTV.

27/03/2026

Kotu a Abuja ta wanke tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah daga zargin almundahana

Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Maitama a Abuja ta wanke tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah, daga zargin damfarar Naira biliyan 2.5 bayan cimma yarjejeniya da gwamnati.

Kotun ta yanke hukuncin ne bayan gwamnati ta tabbatar da cewa an mayar da kuɗaɗen da ake zargin an handame, lamarin da ya sa aka soke tuhumar da ake yi mata da abokiyar aikinta.

Sai dai kotun ta k**a wasu kamfanoni biyu da aka yi amfani da su wajen aikata laifin, inda ta same su da laifi tare da umartar su biya Naira biliyan 1.2 ga gwamnati.

Haka kuma, kotun ta umarci a kwace wasu Naira miliyan 780 da aka samu yayin bincike, wanda hakan na daga cikin shirin sulhun da aka cimma tsakanin ɓangarorin.

Koken al-umman Unguwar Tudun Yan'lihidda Zuwa Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Uma 04/01/2026

https://youtu.be/rQ-ezC8sHI8?si=MD-VHFVGMEFqy2ym

Koken al-umman Unguwar Tudun Yan'lihidda Zuwa Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Uma Enjoy the videos and music that you love, upload original content and share it all with friends, family and the world on YouTube.

HUDUBA MAI TAKEN ALAKAR IMANI DA TAUHIDI DA HALAYE MASU KYAU TARE DA SHEIK AMINU IBRAHIM DAURAWA 04/01/2026

https://youtu.be/p3KT0C95yIM?si=ZW0nG9jS7J3JY5Fu

HUDUBA MAI TAKEN ALAKAR IMANI DA TAUHIDI DA HALAYE MASU KYAU TARE DA SHEIK AMINU IBRAHIM DAURAWA Enjoy the videos and music that you love, upload original content and share it all with friends, family and the world on YouTube.

24/08/2025

Gefe tv & radio na fatan za a gama hutun karshen mako lafiya

Photos from GEFE TV & RADIO's post 27/06/2025

Akwaisu a kasa

Photos from GEFE TV & RADIO's post 10/12/2024

Mun samu nasarar k**a masu kai wa ɓarayin daji wato kidnappers Uniform din sojoji don shigar burtu wajen yin ta'addanci. Yayin bincike mun same su da Uniforms guda 15 (daya na Police) sai boot guda biyu.

Inji jami'in hudda da jama'a na rundunar yan'sanda ta jahar katsina abubakar aliyu

13/03/2023

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce a yanzu al’ummar kasar za su iya ci gaba da amfanin da tsofaffin takardun kudi na naira 200, da 500 da kuma 1,000.

Photos from GEFE TV & RADIO's post 06/03/2023

GREEN HOUSE KATSINA

SHAGON MATIRIYAL NA MATA KUMA AKWAI LANDIN KOWANE KALA KUKESO

Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Katsina