Zango Educational Initiative
Wannnan kungiya ce da take tallafawa harkokin ilimi da tarbiyya a cikin unguwar Zango da kewayenta.
Empowering students!
Zango Educational Initiative sponsors training for university/college entrance exams. Here are some of the beneficiaries.
Supporting bright minds to achieve their academic goals!
06/12/2025
Wasu kenan daga cikin ɗaliban da suke karɓar horarwa game da jarrabawar share fagen shiga jami'a (JAMB exam) wanda Zango Educational Initiative take gudanarwa a duk sati a Zango Girls Community Model School.
Allah yayi mana jagora baki daya 🤲🤲🤲
01/12/2025
Assalama alaikum
AN FARA GABATAR DA EXTRA LESSONS GA ƊALIBAI MASU SHIRIN ZANA JARRABAWAR JAMB TA SHEKARAR 2026
Kungiyar Zango Educational Initiative tana sanar da dukkan ɗaliban da suke shirin zana jarrabawar share fagen shiga jami'a (UTME exam) cewa tafar gabatar da extra lesson tare da horo a kan CBT domin samun nasara.
Wannan shirin zai kasance kamar haka:
Rana: Duk ranar Juma'a
Lokaci: 4 - 6 na yamma
Wuri: Zango Girls Community Model School
Note:
Haka kuma ƙungiyar zata siyawa ɗalibai jarrabawar kamar yadda ta saba bayan tantancewa.
21/11/2025
Assalama alaikum
AN FARA GABATAR DA EXTRA LESSONS GA ƊALIBAI MASU SHIRIN ZANA JARRABAWAR JAMB TA SHEKARAR 2026
Kungiyar Zango Educational Initiative tana sanar da dukkan ɗaliban da suke shirin zana jarrabawar share fagen shiga jami'a (UTME exam) cewa tafar gabatar da extra lesson tare da horo a kan CBT domin samun nasara.
Wannan shirin zai kasance kamar haka:
Rana: Duk ranar Juma'a
Lokaci: 4 - 6 na yamma
Wuri: Zango Girls Community Model School
Note:
Haka kuma ƙungiyar zata siyawa ɗalibai jarrabawar kamar yadda ta saba bayan tantancewa.
13/11/2025
CIGABA DA TALLAFAWA ƊALIBAI
Kwamatin kula da harkar jarrabawar share fagen shiga jami'a (JAMB Committee) na Zango Educational Initiative ya rabawa ɗalibai 10 masu sha'awar karatun NCE, 'registration forms' na Sa'adatu Rimi College of Education, Kumbotso ta hannun Deputy Provost kuma shugaban wannan kungiya, Dr. Umar Usman Zango
Abin sha'awa anan shi ne akwai tallafi na musamman da ake samu bayan kuɗin da zasu kashe wajen karatu, wato, a taƙaice dai kusan kyauta za su yi wannan karatun.
07/11/2025
Congratulations to our Chairman, Dr Umar Usman Zango.
Yesterday, The Deputy Provost of Saadatu Rimi College of Education Kumbotso, Kano state and Chairman of Zango Educational Initiative (ZEI) received certificate from Waya Solar Technology in recognition of his commitment and contribution to develop education in Zango quarters and it is camp.
Posted by:
Comrd. Bashir Mukhtar Zango
30/10/2025
HAFSATU DELU ISA JA GOVERNMENT GIRLS SECONDARY SCHOOL - CAREER GUIDANCE SESSION
On October 29th, 2025, we successfully conducted a career guidance session for SSII students of th above mentioned school. Our esteemed facilitators, Mr. Kamilu Muktar, Malam Mahmud Ahmad Zango and Ibrahim Uba Zango shared valuable insights on self-discovery, academic excellence, career choices, and personal development.
Huge thanks to Zango Educational Initiative's Guidance & Counseling Committee for their efforts all through and the management of Hafsatu Delu Isa Ja Secondary School, Kano for hosting us. Comrd Bashir Mukhtar Zango's effort is also appreciated for anchoring the session.
This event empowered students with knowledge and skills to make informed decisions about their academic and professional futures. We're confident that the insights shared will have a positive impact.
22/10/2025
ANOTHER CAREER GUIDANCE SESSION AT BRAHIMA SECONDARY SCHOOL
On October 22nd, 2025, we hosted a Career Guidance Session at Brahimawa Secondary School, Kano, and it was a huge success! Our esteemed facilitators, Mal. Kamilu Muktar, Mal. Muhammad Hamisu Zango & Mal. Ibrahim Uba Zango shared invaluable insights on self-discovery, academic excellence, career choices, and personal development.
A huge thank you to Zango Educational Initiative, especially the Guidance & Counseling Committee under the stewardship of Dr Nafiu B Sanda for organizing this impactful event. And to Brahimawa Secondary School, Kano for hosting us. Not forgetting Muhammad Garba and Comrd Bashir Mukhtar Zango who honoured the session with their presence.
Our goal is to equip these students with the knowledge and skills to make informed decisions about their academic and professional futures. We're confident the insights shared will have a lasting impact
16/10/2025
CAREER GUIDANCE SESSION AT GGSS FESTIVAL, K/WAMBAI
We're grateful to our esteemed presenters, Dr. Murtala Uba Mohammed, Mal. Magaji Hamisu Zango & Mahmud Garba; for their impactful and engaging presentations on Career Guidance and Counselling yesterday, and Comr Bashir Mukhtar Zango for anchoring the session.
Their dedication to youth development and passion for education shone through, inspiring the students with valuable insights and practical advice.
Thank you for investing your time and expertise. Appreciation too to Zango Educational Initiative, Guidance & Counseling Committee for organizing and coordinating such programmes.
May Allah reward you with goodness!
Umar Usman Zango
Mustapha Rabiu Zango
Nafiu B Sanda
Ibrahim Uba Zango
16/10/2025
CAREER GUIDANCE SESSION AT K/NASARAWA SECONDARY SCHOOL
8th October, 2025
We were honored to host a career guidance session for our secondary school students! The event was graced by esteemed facilitators Dr. Nafiu B Sanda, Mal. Faisal Ibrahim Kako & Muhammad Garba, who shared valuable insights on academic excellence, career choices, and personal development.
Special thanks to:
Zango Educational Initiative, especially the Guidance & Counseling Committee for organizing this impactful event. And K/Nassarawa Secondary School, Kano for hosting us. More especially Mal. Sani Bala Zango for anchoring the session
Umar Usman Zango
Mustapha Rabiu Zango
Comr Bashir Mukhtar Zango
Ibrahim Uba Zango
18/09/2025
A farkon wannan makon, Shugaban Zango Educational Initiative kuma Mataimakin Shugaban Kwalejin Ilimi ta Sa'adatu Rimi dake Kumbutso a Kano, Dr. Umar Usman Zango ya bada gudummowar litattafai da kayan aikin karatu ga makarantar sakandare ta mata - Hafsatu Delu Isa Ja, dake Zango. Wannan aikin yana nuna himmarsa wajen bunƙasa ilimi a Zango da kewayenta.
Allah Ya saka masa da alheri.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano