Na Badume In Action
ZAN NISHADANTAR DAKU
SIYASATA PART 1
#𝗷𝗶𝗴𝗮𝘄𝗮𝘀𝘁𝗮𝘁𝗲 Danzaki Burum Burum Dady Ringim Abba Goma
Abba Goma Dady Ringim Danzaki Burum Burum
*AN SAMAR DA INGATTACEN ASIBITIN KIWON LAFIYA IRIN NA KO INA A DUNIYA, A KUSA DA KU, A KADUNA.*
ASAD Multi-Specialist Hospital, asibiti mai zaman kansa mafi girma a Arewacin Najeriya, asibitin ne na ƙwararrun likitoci da ma'aikatan lafiya masu basira,
ASAD HOSPITAL sun ƙware wajen ba da kulawa ga cututtukan da s**a shafi ZUCIYA, WANKIN KODA (Dialysis), DASHEN KODA, matsalolin HAIHUWA, TIYATA MARA YANKA, kula da JIKI, KASHI, JIJIYA da GABOBI, kula da MATA masu CIKI, JARIRAI, bangaren Agajin Gaggawa da ke aiki sa'o'i 24 dare da rana, tare da motocin ɗaukar marasa lafiya.
Asibitin na amfani da na'urorin binciken lafiya na zamani kamar su CT Scan, MRI, X-ray, Ultrasound, suna kuma da cikakken dakin gwaje-gwaje, domin tabbatar da sahihin bincike don bada ingantaccen magani, ba tare da tilastawa marasa lafiya tafiya zuwa ƙasashen waje ba.
Ku zaɓi ASAD Multi-Specialist Hospital, inda fasahar zamani ke haɗuwa da kulawa mai cike da tausayi.
Ku neme su a Tel: +234 8132203333
[email protected]
Plot No. 103912 Millennium City
Umar Musa Yar Adua Expressway
#𝗷𝗶𝗴𝗮𝘄𝗮𝘀𝘁𝗮𝘁𝗲
Dady Ringim Kachaba-ne Danzaki Burum Burum
02/07/2026
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Na Badume In Action posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.