Almiftah Watch
Wannan shafi zai dinga bada tarihin ƙasashe da mashahuran mutane a duniya, da kuma kawo hirarraki daban-daban da sauran abubuwa masu ɗauke da ilmantarwa.
Wannan shafi ba shi da alaƙa da siyasa.
Shaik Yasir Al-habib malamin Shi'a mutumin da ya yi kaurin suna wajen s**a ga sahabban Annabi da matansa, wanda yake a birnin Landan yanzu haka.
11/12/2025
https://youtu.be/WktSNZY8H9w?si=FFiIsWhTwdwEePkG
Kisan-kiyashin ƴan shi'a mabiya Shaikh Ibrahim El'zakzaky.
December 12, 2025 Shekaru 10 kenan da kisan-kiyashin da aka yi wa ƴan shi'a mabiya Shaikh Ibrahim El'zakzaky. Kisan da ya yi sanadin mutuwar mutum sama da 1,000, kamar yadda s...
Tattaunawarmu da jagoran ƙungiyar Barau Gobirawa Standard Organization Hon. Jabir Muhammad Danbinta game da batutuwan da s**a shafi siyasa.
20/05/2025
Celebrating my 10th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Tarihin Kasar Mauritania.
Tarihin ƙasar Niger da shugabannin da ta yi.
07/05/2025
Bayan tsawon lokaci ba tare da jinmu ba, to yanzu munkomo bakin aiki. Sai dai mun sauyawa shafin suna zuwa Almiftah Watch. A yanzu shafin ya ɗau sabon salo. Za mu dawo sanya tarihin ƙasashe da mashahuran mutane da kuma hirarraki kan abubuwa da suke da alaƙa da ilimi. Ku ci gaba da bibiyarmu a nan da kuma shafinmu na YouTube.
Muna tare bai sake Nina bankuma yi yaji ba.
23/09/2019
Gwamnan jihar Kaduna Malam nasir el rufa'i ya cika alkawarin da yayi Na Kai dansa Makarantar gwamnati.
Gwamnan jihar bauci Bala abdulkadir ya anince da nadin Abubakar sinrinbai a matsayin shugaban kukumar ilimin jahar.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Juma'a Mosque
Kano