2022 Promise candy Association kano state

2022 Promise candy Association kano state

Share

Hey guys put more effort in your study life

27/01/2025
27/01/2025

***RIKICIN SARKIN KANO ADO DA KUNGIYAR CAN***

Ko Jonathan Be Isa Ya Gina Coci A Jamai'ar Bayero ba- Inji marigayi Tsohon Sarkin Kano
Ado Bayero

Zaman babbar kotun Shari'ah (Federal High Court) dake babban birnin tarayya
Abuja, akan karar da kungiyar Kiristoci ta
kasa CAN ta kai Masarautar Kano,
saboda Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Dr
Ado Bayero yasa an rushe wata Coci da
ake ginawa a cikin tsohuwar Jami'ar Bayero Kano (BUK).

A zaman kotun da akayi a ranar Litinin 3
Feb, 2014, kotu ta nemi Mataimakin
Shugaban Jami'ar Bayero Prof Rasheed,
da wakilin kungiyar Kiristoci ta kasa, da
kuma Mai Martaba Sarkin Kano da su bayyana a gabanta, a zaman kotun, anga
Prof Rasheed da mataimakin shugaban
CAN sun mike tare da Lauyoyinsu amma
ba a ga Mai Martaba Sarki ba.

Daga nan sai jagoran Alkalan kotun
Justice Alakola Nweri yace da yake muna da sauran mintuna 10 kafin fara Shari'ar
zamu jira zuwan Mai Martaba Sarkin
kafin wadannan mintoci.
Daga nan sai Justice ya dubi Prof
Rasheed yace a baya Kotu ta baku
umarnin Gina Coci a Jami'ar Bayero, ko kunbi umarnin kotu?

Prof Rasheed ya ce kwarai kuwa munbi
umarnin Kotu, dan sai da ginin Cocin ya
kai linta sannan Mai Martaba Sarkin
Kano ya bamu umarnin tsayar da aikin,
daga baya kuma sai ga Mai Girma Galadiman Kano Alh. Tijjani Hashim ya
jagoranci Rushe ginin gaba daya.
Justice yace, kuna nufin kenan kunyi
watsi da umarnin kotu kunbi na Sarki?
Prof Rasheed ya ce kwarai kuwa saboda
Sarki Ubanmu ne, kuma shine Sarki mai daraja ta daya a kasar nan bayan Sarkin
Musulmi saboda haka, bazamu iya kin yi
masa biyayya ba.

Daga nan sai Justice ya umarci Prof
Rasheed da ya zauna. Justice ya ce da
wakilin CAN kaji abinda ya fada kana da abin cewa?
Sai yace Eh, wakilin CAN yace gaskiya
ne hukumar Makarantar Jami'ar Bayero
ta fara gina Cocin aka Hanasu saboda
haka muke rokon wannan kotu da ta
hukunta Sarkin Kano bisa shiga hurumin da ba nasa ba. Daga nan shima akace ya
zauna.

Sannan kotu ta nemi Sarkin daya
bayyana a gabanta, ana haka sai ga
Sakata

14/03/2024

🛑 KUNGIYAR MASOYA ALHAJI DAUDA KAHUTU RARARA.
~
Yauce ranar Zabe na karshe .
~
Yan uwa masoya maza da mata yara da manya wanann Kungiya tana neman hadinkanku wajen Zaben shugabanninta domun yin wasu ayyuka masu kyau awannnan kafa ta social media
~
Akan jagoranmu a Jam'iyyar'APC dama sauran dukkannin wani Shugaba a Jam'iyyar'APC a kowata jaha domun kare muradunsu da mutuncinsu
~
Ganan yantakarkarun Kungiya suna neman goyon bayan masoya da su zabesu amatsayin jagororunsu awannan Kungiya mai Albarka
~
Yadda zakayi Zaben shine kuyi Comments da option da ke jikin postern Dan takara A ko B
~
Allah yabamu Sa'a
Allah yamana Jagora
Amiin.
~
Sharpman Dijana.
Chairman masoya Alhaji DAUDA Kahutu Rarara.
~
WhatsApp number
Banda Kira don Allah
08086163122.
~
🙏

24/05/2023

Wannan shine Muhammad ya rigamu gidan gaskiya bayan an cire 'kodarsa an sanya wa Mahaifiyarsa Domin ta rayu shi kuma ya rasu.

Ubangiji yasaka masa da gidan aljannah.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano