Alkanawy Tech Tutorials

Alkanawy Tech Tutorials

Share

MUN BUDE WANNAN DANDALIN NE DOMIN JIN DADIN MASOYA

WAJEN KAWO MUSU LABARAI NA SOYAYYA MASU SAKA NIS

Whatsapp: Yadda Zaku Bawa Whatsapp Account Dinku Kariya Daga Hackers 05/04/2022

Whatsapp: Yadda Zaku Bawa Whatsapp Account Dinku Kariya Daga Hackers.

Ku shiga ku karanta 👇🏽

Whatsapp: Yadda Zaku Bawa Whatsapp Account Dinku Kariya Daga Hackers Assalamu alaikum! Yan uwa barka da lokacin tare da fatan kuna cikin koahin lafiya, Yau insha Allahu muna tafe da bayanin yadda y...

Kasuwanci Online: Yadda Ake Siyo Kaya Ta Online Daga China a Kawo Maka Su Har Gida 05/04/2022

Kasuwanci Online: Yadda Ake Siyo Kaya Ta Online Daga China a Kawo Maka Su Har Gida.

Ku shiga ku karanta 👇

Kasuwanci Online: Yadda Ake Siyo Kaya Ta Online Daga China a Kawo Maka Su Har Gida Assalamu Alaikum! 'Yan Uwa barkanmu da wannan lokaci, tare da fatan kuna cikin koshin lafiya, Yau ina tafe ne da bayanin yadda za kuna siyo...

Kasuwanci Online: Bayanin Yadda Ake Siyan Kaya Ta AliExpress Cikin Rahusa A Kawo Maka Shi Har Gida 05/04/2022

Kasuwanci Online: Bayanin Yadda Ake Siyan Kaya Ta AliExpress Cikin Rahusa A Kawo Maka Shi Har Gida.

Shiga ku karanta 👇

Kasuwanci Online: Bayanin Yadda Ake Siyan Kaya Ta AliExpress Cikin Rahusa A Kawo Maka Shi Har Gida Assalamu Alaikum ! 'Yan Uwa barkanmu da wannan lokacin tare da fatan kuna cikin koshin lafiya Kamar yadda bayanai s**a gabata a Posting di...

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Uku (3) 27/02/2022

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Uku (3)

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Uku (3) Kai matsaloli gasu nan dai birjik babu wanda babu, kuma ana samun su ta kowanne bangare daga cikin jinsi biyun na mata da maza Wanda sam ha...

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Biyu(2) 16/02/2022

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Biyu(2)

Dariya ce ta kufcen saboda jin bayanin Delu, domin na san Dariya shaguben a kaina yake, saboda kullum sai tarihi ya maimaita kansa sai dai in bamu hadu ba.....

*Ku Shiga Ku Karanta*👇🏼

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Biyu(2) Dariya ce ta kufcen saboda jin bayanin Delu, domin na san shaguben a kaina yake, saboda kullum sai tarihi ya maimaita kansa sai dai in bamu ...

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Farko (1) 16/02/2022

KUKAN KURCIYA.... (Hausa Novel)

Marubuciya: Assama'u Ibrahim Badamasi.

Zaune nake ina faman zabga tunani bisa yanda guguwar zamani ta yi awon gaba da al'ummar wannan zamani, musamman matasa maza da mata bisa yanda zuciyoyinsu s**a kangare bisa kuruwar shaidan da ya busa, duk sa'adda na kalli matashi ko matashiya da kallo na basira, kallo na hikima na fahimci ba a kan turba suke ba sai tausayinsu da tausayin iyayensu ya k**a ni. Domin na san komai daren dadewa sai sun koka da irin gurbatacciyar rayuwar da s**a kasance a kai...

*Shiga Ku Karanata* 👇👇

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Farko (1) KUKAN KURCIYA.... (Hausa Novel) Marubuciya: Assama'u Ibrahim Badamasi. Zaune nake ina faman zabga tunani bisa yanda guguwar zamani ta yi a...

14/12/2021

Mu Tattauna!

Me Yafi Birgeka/Ki A Soyayya?

Bayyana mana ra'ayinku ta akwatin comments sannan kuyi mana share da like

Novel: Cigaban Littafin "HUDUBA" Kashi Na Biyu Na Mrs Jamil. 09/07/2020

Cigaban Littafin "HUDUBA" Na Mrs Jamil

👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

Novel: Cigaban Littafin "HUDUBA" Kashi Na Biyu Na Mrs Jamil. A blog about social networking, web design, and News in hausa language.

Novel: Littafin "HUDUBA" Kashi Na Farko Na Mrs Jamil 08/07/2020

Sabon littafi nai suna HUDUBA.

Novel: Littafin "HUDUBA" Kashi Na Farko Na Mrs Jamil A blog about social networking, web design, and News in hausa language.

KWARI ONLINE MARKET 06/06/2020

*KWARI ONLINE MARKET*

A wannan kasuwa muna sai da kaya k**ar lace Atamfa material kayan yara maza da mata takalma shaddodi duk a farashi mai sauki.

Domin duba kalar kayan da kuke bukata zaku iya join din group dinmu.

KWARI ONLINE MARKET WhatsApp Group Invite

AREEFULLAH GURU... Na Daya (hausa Novel) 29/05/2020

AREEFULLAH GURGU...

labarin Areefullah gurgu.. Labari ne mai cike da rikitacciyar Soyayya, Cin Amana, Mamaki, dana sani tare da Butulci.

Kashi Na Daya...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-guru-na-daya-hausa-novel.html?m=1

Kashi na biyu...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-gurgu-kashi-na-biyu-hausa.html?m=1

Kashi na uku...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-gurgu-kashi-na-uku-hausa.html

Kashi na hudu...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-gurgu-kashi-na-hudu-hausa.html?m=1

Kashi na biyar...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-gurgu-kashi-na-biyar-hausa.html?m=1

Kashi na shida...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-gurgu-kashi-na-shida-hausa.html

Kashi na Bakwai...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-gurgu-kashi-na-bakwai-hausa.html

Kashi na Takwas...
https://www.hausanovels1.com.ng/2020/05/areefullah-gurgu-kashi-na-takwas-hausa.html

AREEFULLAH GURU... Na Daya (hausa Novel) AREEFULLAH GURU... Na Daya (hausa Novel) By Novels Writter May 28, 2020 AREEFULLAH GURGU..... WRITE AND TYPE          BY                MEE.MRS JAMIL ....Bissimillahirrahmanirahim...Page 1&2Zaune yake akan keken gurgunsa bakin shagonsa Yana dinkin hula da ear phone a kunnensa Yana lu...

AREEFULLAH GURU... Na Daya (hausa Novel) 28/05/2020

AREEFULLAH GURGU...

AREEFULLAH GURU... Na Daya (hausa Novel) AREEFULLAH GURU... Na Daya (hausa Novel) By Novels Writter May 28, 2020 AREEFULLAH GURGU..... WRITE AND TYPE          BY                MEE.MRS JAMIL ....Bissimillahirrahmanirahim...Page 1&2Zaune yake akan keken gurgunsa bakin shagonsa Yana dinkin hula da ear phone a kunnensa Yana lu...

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kano