duniya ta tv
na godewa Allah ��
26/01/2026
18/09/2025
Babban Abun tsoro ga Kungiyar Liverpool 😲😲
Marcos Llorente 🔥🔥
18/09/2025
Cole Palmer: "I thought we played well. We've shown we deserve to play here. The three goals we conceded were our own fault. We had chances.
We broke them down well but some chances we missed. They're a good team. We deserved better than what we got."
(DAZNFootball)
18/09/2025
Álvaro Carreras a cikin tawagar Real Madrid:
• Na 1 a progressive passes
• Na 1 a blocks
• Na 2 a interceptions
• Na 2 a progressive carries
• Na 2 a touches
• Na 2 a passes completed
• Na 2 a final 3rd passes
• Na 3 a clearances
—
18/09/2025
18/09/2025
When Mbappe joined Real Madrid:
🇫🇷 Kylian Mbappe - 0 Goals
🏴 Jude Bellingham - 23 Goals
Now:
🇫🇷 Kylian Mbappe - 50 Goals
🏴 Jude Bellingham - 38 Goals
Mbappe’s been at Real Madrid only one year. 🤯🔥🐢
18/09/2025
Taɓa alli da filin wasa na Saint James Park wanda Barça tayi ɗazu, sannan tayi atisaye gamida ƙarƙare atisaye kafin wasa.
Tawagar kuma ta samu rakiyar shugaban Barça, Deco da kuma Bojan
Wani fata kuke yiwa Flick da tawagar shi?
01/08/2025
🚨 LABARI YANZU: Isak zuwa Liverpool na kara kusantowa! Liverpool na son biyan £60m yanzu don Alexander Isak sannan su biya wani £60m a shekara mai zuwa. Tare da ƙarin kuɗaɗe, jimillar kuɗin zai kai £140m, inda aka tabbatar da £120m.
—
01/08/2025
🚨 Manyan ƙungiyoyi 3 na Premier League na sha’awar Gonzalo García.
Amma Gonzalo yana son ya CI GABA da zama a Real Madrid.
—
16/04/2025
An rahoto Carlo Ancelotti zai buga salon 4-4-2 a karawarsu da Arsenal yau. Kocin yana so ƙungiyarsa ta mamaye ƙwallo, ta kuma mallake dukkan wasan tare da hana Arsenal buga salon wasan ta.
Arsenal sun fi zama hatsari ya yin da ƙwallo take a hannun su, don haka dabarar Ancelotti shine hana su mallakar ƙwallo, kuma zai iya cimma hakan da salon 4-4-2, inda zai zuba huɗu a tsakiya.
Carlo Ancelotti na fatan ƙungiyarsa ta yi daren al'ajabi yau, kuma zai yi duk mai yiyuwa domin cimma hakan.
• Fagen Wasanni
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
700101