Idi Zare Rogo

Idi Zare Rogo

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Idi Zare Rogo, Business Supply Service, Rogo, Kano.

03/06/2025

Abaya nayi rashin dan'uwa kuma mai gidana kuma malamina a siyasa Amma yanxu. Mun sake haduwa.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah.

Allah ka bamu sa'a kasa mugama lfy.

14/04/2025

Duk wanda zai shigo Apc muna masa maraba. Domin wani baya cin rabon wani Allah kayi mana zabin Alkhairi.

26/02/2025

Alhamdulillah, muna taya murna ga jagoran mu, Dr Abdullahi Umar Ganduje CON.

Photos from Idi Zare Rogo's post 08/02/2025

Ziyarar gaisuwa da taya murna ga Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, matsayin sabon shugaban hukumar gudanarwa na mortgage bank dake tarayyar nigeria.

Dr. Nasiru Yusuf Gawuna mutumin kirki ne, muna addu'ar Allah yabamu nasara, tare da fatan Allah ya taya shi riƙo.

Photos from Idi Zare Rogo's post 06/02/2025

Nagode da ziyara, kansilolin mu na Apc.

06/02/2025

HAUSA:
Amamadin ni kaina, da dukkan al'ummar karamar hukumar rogo, musamman Ƴan jam'iyyar Apc, muna mik'a sak'on taya murna ga sakataren jam'iyyar Apc na jihar kano, Hon Ibrahim Zakari Sarina, wanda ya rabauta da muƙamin shugaban hukumar karɓar korafe-korafe na ƙasa, reshen jihar kano, wanda maigirma shugaban ƙasa President Bola Ahmed Tinubu ya naɗa shi.

Muna godiya ga shugaban jam'iyar Apc na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje CON. da dukkan jagororin mu baki daya.

Allah ya bamu nasara.

ENGLISH:
On behalf of myself and the entire people of Rogo Local Government Area, I extend our heartfelt congratulations to the APC Secretary of Kano State, Hon. Ibrahim Zakari Sarina, on his well-earned appointment as the Federal Commissioner representing Kano State at the Public Complaints Commission. This well-deserved recognition comes through the esteemed leadership of His Excellency, President Bola Ahmed Tinubu.

We deeply appreciate the unwavering support and guidance of the APC National Chairman, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, CON, and that of other respected personalities.

May Allah bless this appointment and grant us continued success.

Photos from Idi Zare Rogo's post 03/02/2025

Nagode da ziyara, matasan mu na Apc 👍

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Rogo
Kano