MS GARO
Sani Aminu Garo
Proudly Nigerian
Patriotic
Interest in politics
Graduate from K.U.S.T WUDIL
04/12/2025
Alhamdulilahi
A Yau 04/12/2025
A mamadin Fahad Dankabo support organisations,
Mae girma chairman Kuma shugaban direbobi Na karamar hukumar gwarzo,
Bello M Bello Wanda akafisani da Danmagaji ya jagoranchi bayar da tabarmi da butochi na Sallah da alwala a garin bagaruwa dake yankin mazabar unguwar tudu ward a gwarzo local government,
Bayan sunbukachi a Mika kokensu ga Mae girma jagora Hon fahad Adamu Dankabo a Yau alkawarin su yacika.
Muna godiya ga Mae girma jagora Hon fahad Adamu Dankabo da irin ayyuka Na taemakawa addini Dama talakawa dayakeyi tun kafin yasamu Dama Allah yasakamasa da alheri,
Kuma wannan kadan ne Daga cikin manufofinsa da ya tanadarwa wannan yankin namu yakamaata Al umma mu farka musan wakilin dayadache damu Kuma yasan darajarmu da mutunchinmu
Allah yabamu nasara acikin wannan tafiya a 2027.
Ayi magajin jarma yazo da alheri.
Sponsored by fahad Dankabo support organisation,,(F.S.O.)
Correct
14/07/2025
Allah yjikan baba ygafartamasa
26/05/2025
Always prepare for the upcoming challenges in this life
13/04/2025
Today shortlyat markaz masjid rijiyar xaki after the wedding fatiha of our senior brother
We pray may Allah s.w.t. bless this union ameen
27/03/2025
May Allah s.w.t. bless our certificate Ameen
27/03/2025
Alhamdulillahi Alhamdulillahi
Done with national assignment
May Allah s.w.t. bless our certificate Ameen
Wannan xamani yaxama wani irin xamani dayake da matukar wahala da fahimatar yadda abubuwa ykamata su ka sanche sbd kowa byajin aiwatar da dae dae Kuma ba a tsoron rashin gaskiya Allah ya kare mu ameen
MS GARO!!!
Kodayaushe muxama mutane masu tsaya akan gaskiya dkuma karae muradan Al umma da tabbatuwar cigaba fiyeda abinda muka xaba koh mukeso acikin xuciyoyinmu Allah yasa mudache ameen
Bakodayaushe shiru yakexama abun dayakamata mukasanche aciki bah
Muna da bukatar yin fada da gwagwarmaya domin tabbatuwar yanci da nagarta
26/01/2025
Always prepare yourself for the upcoming challenges
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
111111