DM POST
New Media Broadcast And Podcast. Untold story
09/11/2025
Tsawon lokaci na mulkin gwamnatin Najeriya ta yanzu, wadanne ayyuka ne ko tsare daga cikin wadanda ta samar s**a amfanar al'uma?
Assalamu alaikum mun dawo Aiki Insha Allah zamu dinga kawo muku Labaria da Rahotanni
30/10/2025
Yadda fitaccen dan jaridar nan Yakubu Musa Fagge ya miƙa ƙorafi ga majalisar shura ta Kano kan zargin batanci ga ma’aiki da Malam Nazifi Al-ƙarmawiy ya yi.
Haka kuma yamika korafi kan Dan siyasar nan hadimin Gwamnanan Kano Alhajiji Nagoda kan zage malamai a Kano.
Mushakata a DM POST
27/10/2025
Akwai shirin nishadi da zamu kawo muku Daga nan DM POST
27/10/2025
Akwai labari da Rahotoni na musamman. Tundaga siyasa da abubbuwan da s**a shafi aluma na yau da kullum zamu cigaba da Kawo su ba kakkautawa. Daga nan DM POST.
27/10/2025
Ina Yan kasu, Yan siyasa da Al umar Gari da suke San habbaka harkokin ko sannarwa Don Duniya tasan Da kasuwancin, Taro ko bukukuwa Akwai shiri da zai dinga zuwar muku Kai tsaye Daga nan DM POST
Korafi Aluma kan Rushe Makarantu A Kano.
13/10/2025
Alummar kananan hukumomin nasarawa da fagge. Musannaman alummar dake unguwannin gwagwarwa, Gama Da Kaura Goje harda Gawuna. Sun koka dangane da rushe makarantun sakandiren ta Maikwatashi dama primary dake jiki wato zawayi.
Biyo bayan kiraye kiraye da wasu sukeyi nacewa wannan makaranta ta mai kwatashi tana fama da matsalar tsaro, Gwamnati dai ta tashi makarantar ta maidata wani waje na daban.
Itakuma kuma primary ana zargin an hadata da wata primary dake kusa da inda aka yanka wannan makarantu zuwa fulotai.
Aluma sun kuka inda s**ace makarantun dai uku ne primary zawayi da maikwatashi ta mata da maikwatashi ta maza. To ina makomar primary da take tare karamar secondary a cikinta ,da kuma makarantar maza ta mai kwatashi, tunda ta matan an samar musu da sabon waje da zaa gina musu tasu.
Babban koken da mtasan wannan yanki da suke amfani da filayan wannan makarantu wajan motsa jiki da wassani. musamman matasan damuka iske a wannan makarantu daya zama fili a yanzu, sunyi carko carko babu wajan buga kwallon da s**a saba kuma suke dauka sannan ga kadan daga cikin koken nasu.
07/10/2025
Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta ce wannan mataki ya sanya jihar Kano cikin jerin jihohin da ke samun bunkasar tattalin arziki a Najeriya cikin gaggawa.
Jihar Kano ta rubanya kudin shiga da take samu na haraji a 2024.
06/10/2025
Mataimakinsa Kashim Shettima ya sanar da umarnin rage kudin aikin hajjin bana yayin wani taro da ya yi da shugabanni da mambobin hukumar aikin Hajji ta NAHCON a fadar shugaban Kasa da ke Abuja a ranar Litinin kamar yadda Jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Umarnin na shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci a rage farashin kudin aikin Hajjin cikin kwana biyu.
03/10/2025
Majalisar wakilai ta najiriya ta aiyan niyar ta wajan tabbatar da gyaran dokar zabe. Wanna ya fito ta bakin Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya ce majalisar ta tarayya tana kan aikin tabbatar da gyara kan dokar zaɓe ta 2022 domin samar da sahihanci da gaskiya a zaɓuɓɓukan kasar a nan gaba.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Airport Road Kano
Kano