Ordinary Sheik
We are here for you and with you....
05/09/2023
Alhamdulillah.....
DARUL HIKMA ACADEMY KIRU
Uniform sun Kammala izuwa yanzu da yawa sun Karba....
Haka Zalika Littattafai da abubuwan Rubutu suma sun Kammala, zakuma mu rabasu ranar da Aka dawo....
Alhamdulillah.
Gobe da Labari.
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Ana sanar da Ilahirin Alummar Karamar Hukumar KIRU dama Makwaftanta Cewar Makarantar College Of Education Kura da take ta reshen Asabar da Lahadi wato (Part-time Program) a wannan gari ta fara sayar da form din ta ga masu shaawar shiga wannan tsari.
Guraren samun Form:-
1/Shagon Malam Rabilu Tukur bakin tasha, ko a tun-tu6eshi ta lambar waya kamar haka(0803 441 9630).
2/ Chemist din Dankofa dake Kiru Kofar Arewa.
3/ Gurin Musa Abdullahi Khalil (Uncle Musa).
Allah ya Bada Sa'a yakuma sanya Albarka a ciki.
14/09/2022
Naira 1000 Da Aka zuba A BNB COIN A 2017 ZAI YI SAMA DA NAIRA MILIYAN 50 A YANZU.
Infact, Lokacin da Binance ya fara, sun ba da Airdrop (FREE) na BNB COIN kamar yadda wannan App ɗin ke yi, kuma waɗanda s**a shiga sun zama miloniya.
Mara ita ce Exchange Afirka ta farko. Kar ka bari a Yi Babu kai!!!
SHIGA MARA (KYAUTA) KUMA KA FARA SAMUN ALHERI:
SAURAN AMFANIN:
1. Kuna iya zama Wakili mai zaman kansa da ke aiki daga nesa don Mara (Mara Champion)
2. Samun KYAUTA $2 lokacin da ka yi rajista da Mara
3. za ku sami Maratoken FREE
4. Za ku sami $1 (Naira 500) ga kowane abokin da kuka gayyata..... I.e. 100 Referral = Naira 50,000, 1000 Referral = Naira 500,000
MARA AKWAI ALHERI!!!!
KARBI WANNAN DAMAR. KYAUTA NE RIJISTA!
Kar Ka yi wasa da Wannnan damar !!!
Danna Link din da ke kasa don Shiga Yanzu!
https://mara.xyz/me/EP19JF
https://mara.xyz/me/EP19JF
12/09/2022
ALLAH YA TSARE YA KUMA BA DA SAA.
Jamaa Ku Sanya Mana Albarka.
20/08/2022
Another one.☀
27/07/2022
☀☀☀
Wani Sabo Domin cika Muradin Ku.
Kune memu domin share hawayenku.
Da kuma sanya Ku da masoyanku cikin Farin ciki.
23/05/2022
Muna nan Domin ku, Kuma Domin Faranta muku Ga Masu Bukatar Aikin Hannu Nesa tazo kusa.
24/11/2020
Batter your life with .
Kana son sayar da kayan ka Amma bakasan yadda zakai ba?
Ka/kina son siyan sutura ta Alfarma?
Ka/kina son siyan sarkokin?.
Ko Kuma Kayan dinki zaka saya?
Ko Kuma sayarwa zakai?
Ko Kuma Ka iya Dunki Amma bakasan San inda zaka kayi ba?
.
Kuyi liking da share.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kiru Kofar Arewa
Kano