Jami'ar Wasanni
⚽ Latest Football News
🚨 Transfer Updates
🏆 Match Analysis & Highlights
🌍 Covering Europe’s Top Leagues
13/05/2026
🚨 KAR KU MANTA: Har yanzu gasar Saudi Pro League kaso 100% ta na hannu Al-Nassr!
Idan su ka yi nasara ko canjaras a wasan su na ƙarshe a kan DAMAC FC, to fa za su zama zakarun gasar kai tsaye! 🏆
Shin ka na fatan hakan?..🤔
|Jami'ar Wasanni|
13/05/2026
🚨🗣 Florentino Pérez: “Ina mai ba ku haƙurin sanar da ku cewa ba fa zan yi murabus ba…😳
|Jami'ar Wasanni|
13/05/2026
🚨🗣 Florentino Perez: "La Liga maƙiyan mu ne." 😳
13/05/2026
🚨 Rahotanni sun bayyana cewa Kylian Mbappé ne ya fitar da sirrin rikicin da ya faru a ɗakin sauya tufafin Real Madrid.
|Jami'ar Wasanni|
13/05/2026
🎙️ Shin ka ji zafi ko kuma fushi saboda kawo karshen kakar wasa ba tare da lashe kofuna ba?
🗣 Florentino: "Ka saurara... mun kammala kakar wasa ba tare da kofuna ba amma ka saurara, na lashe gasar zakarun Turai guda 7 da kuma gasar Laliga guda 7, duk da sun sace min sauran gasar Lig"
"Na lashe gasar La Liga guda 7, yayin da ya kamata na lashe guda 14. Amma anyi min fashin guda 7."
"Mun shirya bidiyo mai dauke da maki 18 da aka sace mana a wannan kakar."
|Jami'ar Wasanni|
12/05/2026
🚨 DA ƊUMI-ƊUMI: Ben White ya fice daga fafata wasan ƙarshe na gasar Champions League da Paris Saint Germain. ❌🤕
|Jami'ar Wasanni|
12/05/2026
🚨 DA ƊUMI-ƊUMI: Luis Suárez ba zai buga gasar World Cup da Uruguay ba. ❌
|Jami'ar Wasanni|
Misali acikin ƴan wasannin kungiyar ka, ace ka bayar da ɗan wasa guda daya Wanda zai wakilci Najeriya. Wanne ɗan wasa za ka ba mu?🧐
12/05/2026
A daren yau Talata, a gasar Saudi Pro League za a iya yanke waye zai zakaran gasar a filin wasa na Al-Awwal Park da misalin ƙarfe 7:00 na daren yau.
Abin da ya kamata ka sani:
• Idan Al Nassr ta samu nasara, zasu yi murnar lashe kofin.
• Idan Al Hilal ta samu nasara, kaso 90% na kofin ya zama na su.
Wa ka ke wa fatan nasara, kuma menene hasashen ka? 🇸🇦⚽️
|Jami'ar Wasanni|
12/05/2026
Babu wani ɗan wasan Juventus ya ci kwallo uku rigis (hat-trick) tun bayan Cristiano Ronaldo da ya yi yakan a 2021 🤯🎩
|Jami'ar Wasanni|
Ronaldo fa SARKI ne! 🥱
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano
1001