Sheikh Basheer
Wannan shafi an kirkireshi ne saboda abubuwa 3 ADDINI, SIYASA DA NISHADI. Kwankwasiyya Amana
La'ilaha'illalah Muhammad Rasulillah
Rufin asiri na Nana Fadima Alaihassalam🤲
Kunga dai abinda Allah yayi, in ance kunji kunya ba'ayi karya ba.
21/04/2026
An sake tuhumar Maulana Sheikh Khalifa Sani Zaria da yunkurin juyin mulki, kwana daya bayan kotu ta bada umarnin a sake shi.
Irin wannan jarraba da Allah yakewa bayin sa, na daga cikin manyan abubuwan da suke kara mana kwarin gwiwa a bangaren yarda da riko da abinda muka yarda dashi.
A tarihi ba Wanda yabi Allah bi na hakika ba'a jarrabe shi ba, haka Allah ya tsara duniya, bai tsara ta Dan nasa su zauna kawai ba jarraba ba.
- Sheikh Basheer
Idan Arewacin Nigeria zamu farka mu nemawa kan mu mafita to ya k**ata mu farka, domin duk wani shiri da ake na mayar da Nigeria Lagos ya kusa kammala.
A cikin shirye shiryen kowa ya k**a gaban sa Tunubu ya ware 15 bn zai gina police academy irin ta wudil a Ogun state, dama an yi Depot irin ta Zaria a Osogbo, bayan Renovating Dodon Barrack tsohuwar fada shugaban kasa ta Lagos labarin da ya iske ma an Aviation Zaria ta zama kango duk directocin yarbawa ne inda ba zata sake motsawa.
What Next my braza?
- Aminu Lawan Hassan
Yanzu Sheikh Abduljabbar ne Next Target.
Alhamdulillah 🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano