Na Allah
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Na Allah, Security guard service, Danrimi rijiyar lemo, Kano.
29/08/2025
18/08/2025
a halin yanzu babu Dan wasa Kamar arda A kaf laliga
Kaii me karantawa nida kaii da dukkan Ahalin muh Allah Yahadamu a jannatul Firdaus
La ilaha illallah
wata rana wani malami yana waazin yadda ake zama da mata sai yace ko wanne me gida idan matarsa tayi girki idan yanaci dinga cewa yayi dadi idan kwalliya yayaba sai wani maisuna tanko yakoma gida matarsa ta kawo masa abinci ya paraci saiya tuna da waazin malam yace kai amma abincinnan yayi dadii saimatar taduki murfin kwano ta kwada masa aka tace shekara 20 muna tare amma baka taba cewa abincina yayi dadiba saida na karbo a makota
idan kaine mexa kace mata
Ya Allah ka amshi tubanmu kafin Ka amshi rayukanmu Saboda Muhammadu rasulullah sallallahu alaihi wasallam
05/09/2020
wanne irin shawara zaka bawa wannan mutumin?
AMINCHIN ALLAH
°
YATABBATA AGAREKU
•
MA ABOTA WANNAN
°
SHAFI ME ALBARKA
MENENE TUNANINKA/KI AKAN COVID 19
TA NIGERIA?
,,GASKIYA KADAUKETA
.KO.
28/02/2020
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Danrimi Rijiyar Lemo
Kano