Jib son

Jib son

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jib son, Health/Beauty, Kano.

22/01/2026

An samu asarar rayuka bayan 'yan bindiga dauke da mak**ai sun shammaci dakarun sojoji a jihar Zamfara - Karin bayani a sashen sharhi.

Hoto: (X)

23/09/2025
TRT Global - Sharuɗɗan da Saudiyya ta sanya wa Nijeriya kan Aikin Hajjin 2026 26/08/2025

Hukumar Alhazai ta Nijeriya, NAHCON ta ce ta cim ma matsaya ita da Saudiyya kan sharuɗɗa da dokoki da aka sanya na Hajjin 2026, ciki har da gargaɗin cewa duk wanda aka k**a yana Aikin Hajji ba tare da bizar Hajjin ba, to zai biya tarar riyal 20,000, kwatankwacin Naira N8,158,344, sannan zai sha ɗauri a gidan yari.

TRT Global - Sharuɗɗan da Saudiyya ta sanya wa Nijeriya kan Aikin Hajjin 2026 Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Nijeriya, NAHCON ta ce ta cim ma matsaya ita da ƙasar Saudiyya kan sharuɗɗa da dokoki da aka sanya wa ƙasar game da Aikin Hajjin 2026.

TRT Global - Ranar Hausa ta Duniya ta 2025 ta ƙayatar da gagarumin biki a Daura 26/08/2025

Bikin na 2025, ya yi daidai da cika shekara 10 da samar da ranar, kuma bukukuwan da aka yi a garuruwa da dama a duniya sun ƙayatar matuƙa, musamman babban taron da aka yi a Daura “Tushen Hausa”, wanda Sarki Alhaji Umar Faruk ya karɓi baƙuncinsa.

TRT Global - Ranar Hausa ta Duniya ta 2025 ta ƙayatar da gagarumin biki a Daura Bikin na 2025 wanda ya yi daidai da cika shekara 10 da samar da ranar, ya ƙayatar matuƙa, inda aka yi shi a garuruwan duniya, ciki har da babban taro a garin Daura “Tushen Hausa”, wanda ke Jihar Katsinan Nijeriya.

Ranar Hausa ta Duniya 2025: Kacici-kacici - BBC News Hausa 26/08/2025

Kun tabbata cewa kun cinka da kyau? Ku shiga shafinmu domin samun amsar. 👉

Ranar Hausa ta Duniya 2025: Kacici-kacici - BBC News Hausa Albarkacin wannan rana, BBC Hausa ta kawo muku wannan kacici-kacici domin ku wasa ƙwaƙwalwarku ta yadda za ku fahimci cewa ko kuna da masaniya sosai dangane da harshen na Hausa ko kuma a'a.

Abin da ya sa har yanzu 'baƙin halittu' ba su zo duniyar bil'adama ba - BBC News Hausa 26/08/2025

Duniya ƙaramin wuri ne a cikin makeken sararin samaniya mai cike da biliyoyin taurari, wanda hakan ke ɗora ayar tambaya, shin mu kaɗai ne halittu masu rai a cikin wannansarari ko kuwa akwai wani yanki da wasu halittun ke rayuwa?

Abin da ya sa har yanzu 'baƙin halittu' ba su zo duniyar bil'adama ba - BBC News Hausa Duniya ƙaramar wuri ce a cikin tekuna mai cike da biliyoyin taurari, wanda hakan ya saka ayar tambaya, ko shin mu kaɗai ne masu rai a cikin wannan duniyar ko wani yanki na sararin samaniya?

Kalmomin Hausa 15 da zamani ke yi wa barazana - BBC News Hausa 26/08/2025

Farfesa Sai'id Muhammad Gusau na daga cikin masu bayyana takaici dangane da ɓacewar da wasu kalmomi ke yi amma kuma a lokaci guda ya yarda da karɓar baƙin kalmomin da harshen ba shi da su.

Kalmomin Hausa 15 da zamani ke yi wa barazana - BBC News Hausa Masana harshen Hausa na cikin wani yanayi na gaba kura baya sayaki dangane da yadda harshen na Hausa ke saurin karɓar baƙin kalmomi da kuma yadda wasu kalmomin harshen ke ƙara ɓacewa maimakon su zama ƙari ta yadda za su ƙara yalwar harshen.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano