AJIN Mallam

AJIN Mallam

Share

This page is for MARRIED MEN COUNSELLING and DISCUSSION OF MARRITAL AFFAIRS.

14/01/2023

Bangane ba, wai anyi yamma da kare.

Wai Akaramakallahu ne da kanshi ko kuma photo shop ne??

Ina niman ƙarin bayanii.

13/01/2023

Barin mace ƴar aiki da mijin ki a gida tamkar kin barmishi tsuntsu gashashshiya ce daga sama.

Cewar: Ibrahim Jamila

13/01/2023

Anci zarafin ɗan AJIN Mallam.

Wani gwarzo ne zai rama masa???

13/01/2023

Bangane ba, wai anyi yamma da kare!!

Wannan labarin daii tazo mujitaa.

13/01/2023

Uban su waye ya sayo gadon????

13/01/2023

Chop up

😂

13/01/2023

Tsaka tsaki dai ko??

Kamar yadda mu kan fada
Kowa na da raayinsa game da irin abokin zaman da yake bukata a rayuwa.

Shi ne muka ce yau dai bari muyi tambaya
Shin wai

Kana raayin auren mace mai ambition? A career woman ,independent. Da take tsaye akan kafarta. She makes money kamar yadda kai ma ka ke making.

Ko kuwa

Kana raayin macen da zata zamar maka full time house wife. Ta ji da kai ta ji da yara da alamuran gida na yau da gobe. Kai kuma kana tsaye financially ka dauke bukatun komai da komai?

Menene raayinku?

13/01/2023

Kaji ƴar air.

😂😂

Photos from AJIN Mallam's post 08/01/2023

Ya siya mata wayan android.

Ya kamata sauran rivals su kawo kuɗin gyara ko?

02/01/2023

A hau layiii.

Bandaa ture ture...

31/12/2022

Standing ovation wa ɗan AJIN Mallam

Allah ya saka da alkhairi.

Want your practice to be the top-listed Clinic in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano