Malama Hafsat Social Media Team
The Official Peg Of Malama Hafsat Habib Abubakar Media Team
26/04/2026
Sakon Taya Murna,
Mai Girma Yar Takarar Majalissar Tarayyar Wudil Da Garko Hajiya. Malama Hafsat Habib Abubakar Tana Taya Mai Girma Commander Murtala Sule Garo Bisa Samin Appointment Na Deputy Governor Kano State.
Malama Hafsat Tayi Addu'a
Allah Ya Taya Riko Amin.
Sing✍️
Halifa Az Garko P'A
26/04/2026
Big thanks to Aisha Hamisu, Muhm Auwalu Babuje
for all your support! Congrats for being top fans on a streak 🔥!
17/04/2026
Muna godiya Hajiya hafsat yar aljannah 🙏🤍
16/04/2026
Babu kamar Manzon Allah (S.A.W) 💚
15/04/2026
Ya Allah Kaine Mai Bada Mulki 🤲
Ya Allah Ga Baiwarka Nan Mai Koyi Da Annabinka
Ya Allah Ka Tabbatar Mana Da Alkhairi Da Nasara ✊
Acikin Wannan Takarar
Ya Hayyu y qayyum.🤲
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano