Dr. Muhammad Nazif Inuwa
Al Amru Bil Ma'ruf Wan Nahyi anil Munkar
Tambaya Mabudin ilimi: Hajjun Mabrur | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Fassarar Khutbah | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Majlis: Masjid Abubakar Hussain
Unguwa: Fagge.
Lokaci: 12:30 PM - 01:15 PM
Idan baza ka iya fadar gaskiya ba to kada ka yadda kayiwa makaryata tafi, kuma in kaga baka da makiya masu son suga bayanka to ka tabbata baka da amfani cikin Alumma, kuma kada kaji tsoran makircin mutane dan kuwa duk abinda ya sameka ta Hanyarsu dama haka Allah ya shirya,
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano