Royal Dub Studio
(Masarautar Fassara).
09016908705
27/12/2025
Ranar Lahadi.
27/12/2025
Fassarar ROYAL DUB STUDIO ๐
27/12/2025
Alhamdulillah Bayan tsawon lokaci shiru yanzu dai mun dawo.
Ku kasanche kawai da kamfanin Royal Dub Studio๐ wato dai Masarautar Fassara.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammad Maye Kampani, Nuhu Mato Massu, Noor Muhammad, Dayyab Bahago, Habibu Aliyu
12/09/2025
Fina finan Tiger Sharoof na baya bayan nan ๐๐๐
18/07/2025
Hallau dai a yau muka samu labarin cewa shahararren jarumin nan na barkwanci wanda aka fiye ganin sa a (role) na yaron boss, wato jarumi "Fish Venkat" ya mutu bayan dogon rashin lafiya da yayi fama da ita, wanda har takai ga jarumi "Prabhas" ya taimaka masa da wasu 'yan kuษaษe domin yin jinya. Shin zaku iya tuna kafcen sa na farko da kuka fara ganin sa?
Text kawai zaka tura ta DM dauke da lambar waya.
Bamu son kowa ya ajiye lambar waya a comment section sbd masu daukar lamba ba tare da izinin mai ita ba.
06/06/2025
Assalamu Alaikum
Munyi alkawari turawa mutane 10 farko da s**a mana magana kai tsaye ta DM.
Sakamakon yawa da akayi wanda mu kanmu bamu tsammata ba hakan yasa mukayi magana da Oga ya kuma bamu damar mu kara yawan mutanen zuwa mutum ashirin cif.
Ynz munturawa mutane 11saura mutane 9 kenan s**a rage suma muna kan tantancewa insha Allah.
Note: Duk wanda baya following din mu baya to baya cikin wnn tsari.
Ku tabbatar da kuna following din mu. ๐
06/06/2025
Yau zamu gwangwaje Mabiyan wannan kamfani namu mutum 10 da kyautar Data.
Ka tabbatar kana following namu sai kayi mgn ta DM
mutum 10 farko za su rabauta da kyautar Data a matsayin goron sallah.
27/05/2025
Har ynz ayyukan mu suna a kan gwaji ne muna fatan dai wadannan fina finai sun kayatar da ku ga wadanda s**a samu damar kalla kasancewar ba'a buga fastocin da yawa ba kamar sauran kamfanonin amma Alhamdulillah sun ฦare.
Zamu inganta ayyukan mu wajen ganin munyi gogayya da sauran kamfanonin Fassara Fina finai a wannan yanki namu.
ROYAL DUB STUDIO
muna godiya sosai.
SHEDANIN RUHI YANA NAN FA A KASUWA KU NEME SHI.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano