Solacebase Hausa

Solacebase Hausa

Share

Shafin jaridar SolaceBase Hausa

16/09/2026

PRP ta gindaya sharudda don kawancen adawa a 2027 — Shugaba

Jam’iyyar PRP ta ce a shirye take ta shiga tattaunawar kawancen adawa, amma ba za ta tauye akidarta, asalin ta da kuma muhimman ka’idojinta ba.

Duba cikakken labari a kasa:

Yanzu-Yanzu: Tsohon jarumin fina-finai Olu Jacobs, ya rasu – Solacebase Hausa 16/09/2026

Yanzu-Yanzu: Tsohon jarumin fina-finai Olu Jacobs, ya rasu

Yanzu-Yanzu: Tsohon jarumin fina-finai Olu Jacobs, ya rasu – Solacebase Hausa Tsohon jarumin fina-finan a Najeriya kuma mai shirya fina-finai, Oludotun Baiyewu Jacobs, wanda aka fi sani da Olu Jacobs, ya rasu yana da shekaru 84 a duniya.

16/09/2026

Yanzu-Yanzu: Shugaban Hukumar Yaki Da Cin Hanci ta Kano ya yi murabus

Shugaban Hukumar Karbar Korafe-Korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC), Saidu Yahaya, ya ajiye aikinsa.

SolaceBase ta rawaito cewa Yahaya ya mika takardar murabus dinsa a ranar Talata.

Duba cikakken labari a kasa:

15/09/2026

Shin a nawa kuke sayen man fetur a yankinku, bayan da matatar man Dangote ta sanar da karin farashi akan kowace lita a karshen makon da ya gabata?

15/09/2026

Yadda na tsira bayan ‘yan bindiga sun kashe mutane 13, ciki harda fasinjoji 8 da direba a harin Bas a Filato – Wanda Ya Tsira

Mutum daya da ya tsira a harin da aka kai a mahadar Dungus a Jihar Filato, inda aka kashe mutane tara, a ranar Lahadi, Nasiru Garba, ya bada labarin yadda ya boye a cikin motar lokacin da maharan s**a matso kusa da ita tare bude kofar gaba.

Duba cikakken labari a kasa:

15/09/2026

Gwamnatin Sakkwato ta kafa kwamitin binciken kan harin da aka kai a masallaci

Gwamnatin jihar Sakkwato ta kafa wani kwamitin bincike don gano musabbabin harin da aka kai a masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa da ke yankin Mabera a jihar.

Duba cikakken labari a kasa:

Dalilan da s**a sa dole Najeriya ta gyara tsarin tuntubar manoma – Solacebase Hausa 15/09/2026

Dalilan da s**a sa dole Najeriya ta gyara tsarin tuntubar manoma

Dalilan da s**a sa dole Najeriya ta gyara tsarin tuntubar manoma – Solacebase Hausa Fafutukar da Najeriya ke yi don tabbatar da wadatar abinci ba kawai matsalar yawan abin da manoma ke samarwa ba ne. Matsala ce kuma ta yadda ilimi, fasaha da ta

14/09/2026

EFCC za ta gurfanar da lauyoyin da ke caji da kudaden kasashen waje

Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta gargadi lauyoyin Najeriya kan karbar kudaden kasashen waje daga kwastomomi, ta bayyana aikin a matsayin haramtacce kuma wanda ya saba wa ka’idojin aiki.

Duba cilakken labari a kasa:

14/09/2026

ADC: Kotu ta dage shari’a kan Mark, Aregbesola

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin ta dage shari’ar da Nafiu Bala Gombe ya shigar, wanda ke neman a hana shugabancin jam’iyyar ADC karkashin David Mark daga ci gaba da bayyana kansu a matsayin shugabannin jam’iyyar har zuwa 28 ga Satumba.

Duba cikakken labari a kasa:

14/09/2026

Yadda za a sayi hannun jarin matatar man Dangote yayin da aka fara sayar da (IPO) a yau Litinin

Yayin da aka bude shirin sayar da hannun jari na farko ga jama’a (IPO) na matatar mai da matatar sinadarai ta Dangote a yau Litinin, 14 ga Satumba 2026, babban bankin FirstBank ya bayyana cewa abokan cinikinsa za su iya sayen hannun jarin ta amfani da kowane rukuninsu na yanar gizo, rassan bankin da kuma wakilansu.

Duba cikakken labari a kasa:

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Murtala Muhammad Way
Kano
234001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Solacebase Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.