Samba TV

Samba TV

Share

Online TV

26/01/2025

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰

Education for all (Animation) 15/04/2023

Please someone should rate my work 😊

https://youtu.be/sZ-eR-6l3Qo

Education for all (Animation)

Abinda Zai Sa Kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim -By Dr Aliyu Tilde 19/02/2023

Abinda zai sa kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim.

https://youtu.be/_Aeizwfr8Rs

Abinda Zai Sa Kowanne Musulmi Zabar Tinubu Da Kashim -By Dr Aliyu Tilde Domin Tabbatar Da Nagartar Asiwaju Bola Tunibu Da Kashim Shettim, Ku Saurari Sautun Muryar Dr Aliyu Tilde (Tsohon Kwamishinan Ilimi Na Jihar Bauchi) #...

Ingantacciyar Hanyar Yiwa Musulmi Gyara (Animation) 28/01/2023

Ingantacciyar Hanyar Yiwa Musulmi Gyara.

https://youtu.be/C9ObFg_AWLM

A wannan bidiyo akwai takaitaccen jan hankali ga Musulmi akan yadda ake isar da gyara ga wanda ya ke aikata kuskure.

Produced, Edited and Directed by Aliyu Samba

Please kindly Subscribe, comment, like and share

Ingantacciyar Hanyar Yiwa Musulmi Gyara (Animation) Fadakarwa akan yadda musulmi zai yiwa Ι—an uwan sa musulmi gyara idan ya ga ya aikata kuskure.

Matsalar Kafirta Musulmi (Animation) 27/01/2023

Babbar matsalar da ta addabi al'ummar musulmi a yau itace matsalar kafirta junan su. Ta kai ta kawo yanzu har da halatta jini da zubda jinin juna. A wannan bidiyo, za a ji illar dake tattare da hakan da kuma matsayin sa a addinin musulunci.

Produced, Edited and Directed by Aliyu Samba

https://youtu.be/eM-Ix-J1SrU

Please kindly share.

Matsalar Kafirta Musulmi (Animation) Babbar matsalar da ta addabi al'ummar musulmi a yau itace matsalar kafirta junan su. Ta kai ta kawo yanzu har da halatta jini da zubda jinin juna. A wannan b...

Bidiyo: Yan sandan Jihar Kano sun k**a masu garkuwa da mutane 69 da yan fashi 51 a jihar Kano. 09/09/2022

Bidiyo: Rundunar Yan Sanda ta jihar Kano sun k**a yan fashi da makami 51 da masu garkuwa da mutane 69 cikin sati biyu a jihar Kano.

https://youtu.be/U1RoWPoRfRE

Kada ku manta, kuyi subscribing, comment like da share.

Bidiyo: Yan sandan Jihar Kano sun k**a masu garkuwa da mutane 69 da yan fashi 51 a jihar Kano. Nasarorin da rundunar yan sanda ta jihar Kano karkashin sabon Kwamishinan ta CP Abubakar Lawal Daura cikin sati 2 da k**a aikin sa a jihar Kano. ...

Matasa ku guji bangar siyasa. 04/09/2022

Sakon Aliyu Samba ga al'umma kan nisantar ''Bangar Siyasa''.

https://youtu.be/VY5skVa1a5A

Share please!!!

Matasa ku guji bangar siyasa. Kira ga Matasa su guji bangar siyasa daga Aliyu Samba.

Hikimomin Baba Ali Kashi na 1 04/09/2022

Kada ku gaji da Ni, sabon aiki ne da nake son sanin ra'ayin ku akai.

Zaku iya sauraren wannan shirin na ''Hikimomin Baba Ali'' ta link dake kasaπŸ‘‡πŸΎ

https://youtu.be/K599tFkK7Bo

Kada ku manta, kuyi subscribing, comment, like da share!

Na gode. Ina maku fatan alkairi πŸ₯°

Hikimomin Baba Ali Kashi na 1 Zahirin Rayuwar wadanda s**a je jami'a da wadanda basu je ba. Created by Aliyu Samba.

Samba Back From Europe 04/09/2022

Some should please rate my Cartoon work titled: Samba Back From Europe

https://youtu.be/BASZWM44Cgg

Don't forget to subscribe, comment, like and share πŸ‘πŸΎπŸ₯°

Samba Back From Europe Created by Aliyu Samba

Poem: Glued Together 29/07/2022

Listen to a duet poem titled *Glued Together* Witten by Aliyu Samba & Sultanat Jameelat

Voice: Aliyu Samba & Khadija Nasidi

https://youtu.be/aHhg5F9ur74

Please don't forget to like, comment, share and subscribe to my YouTube Channel.

Thank you

Poem: Glued Together A poem titled (Glued Together) by Aliyu Samba and Sultanat Jameelat

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano