Sina multipurpose

Sina multipurpose

Share

Sunana Saudat Ibrahim Nasidi(Sina multipurpose) Ina zaune a unguwar kofar waika Ina Saida flavour drinks ko wane iri da sauran su.

Kofar Waika Kano
08062528031/08083060274.

11/06/2026

Assalamu alaikum barkan mu da yau ina yi muku fatan alkhairi da fatan mun yini lfy.
Sai kuka ji fresh quick ya zama available πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒwane flavour kuke so?
Mango
Orange
Watermelon
Strawberry
Berries
Grapes
Lemon
pineapple
Pineapple and coconut
Pineapple and ginger
Tamarind
Cocktail
Coconut
Guava
Cola
Duk kalar da kuke so zaku samu inshallah.
Kofar Waika Kano
08062528031.

Photos from Sina multipurpose's post 10/06/2026

Mutanen Saudala kuzo ga labari me dadi
Kuna so ku morewa rayuwar ku?Kuna so ku sami dandano na musamman a bakin ku?,kuna so ku shagwaba kanku da kudi kalilan ? kuzo ga kilishi na kawo muku akan kudi kalilan duk wannan girman nasa akan #1200 kacal,idan kuna bukatar sari duk muna bayarwa kada ku bari wannan romon damukiradiyyar ya wuce ku,dandano na musamman akan farashi me rahusa.

Kofar Waika Kano
08062528031.

Photos from Sina multipurpose's post 07/06/2026

Jama'ar Saudala kuzo in baku labari me dadi kunga wannan injin taliyar muna da shi available kuma akan kudi kalilan kunsan irin amfanin da yake da shi zakuyi taliya,diblan, meat pie,achama dadai sauran su.

20k

Kofar Waika Kano
08062528031.

07/06/2026

Assalamu alaikum barkan mu da safiya

31/05/2026

Assalamu alaikum barkan mu da safiya.

Wane flavour kuke bukata daga gurina daya,kwali,carton kuke bukata duk zaku samu akan farashi me sauki.
Domin more dandano me dadi da sanyaya zuciya ku nemi Tiara domin jin dadin ku, akwai berries, strawberry, mango, orange da pineapple and coconut.
Kofar Waika Kano
08062528031.

Photos from Sina multipurpose's post 21/05/2026

Yanzu fa idan nace muku wannan takalimin na roba ne sai kuce anya kuwa Saudala πŸ€”πŸ€”πŸ€” to in baku labari roba ne ga kyau ga karko akan farashi kalilan #2500 kacal.Size:36-42.
Kofar Waika Kano
08062528031.

Photos from Sina multipurpose's post 20/05/2026

Quality polo shirt available

Size:-10-16 years
Price:-14,000 each
Kofar Waika Kano
08062528031.

10/05/2026

Kun taba amfani da wannan flavour din kuwa muna da 1ltr akan 20k,akwai Β½ltr akan 10k,akwai 60ml akan #1300.
Kofar Waika Kano
08062528031.

Photos from Sina multipurpose's post 09/05/2026

Assalamu alaikum barkan mu da safiya Ina yiwa kowa fatan alkhairi da fatan mun tashi lafiya.
Kina Sana'a ta lemo kina neman fresh quick baki samu ba ki zo Ina da su available iya wadannan da zan lissafa. Orange Ginger Strawberry Berries Ginger Pineapple and coconut WatermelonBimto Tamarind Cocktail
Kofar Waika Kano
08062528031.

08/05/2026

Assalamu alaikum barkan mu da safiyar Juma'a Allah ya sanya albarka a cikin neman mu.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kofar Waika
Kano