Muhammad Bello Ismail
Khadimu Muhammadu Rasulullah (SAWW)
❤️💚💖💙💝💛🧡🖤💜
09/05/2026
AWANNAN SHINE HOTON SHUGABAN ADDININ lRAN NA BIYU TUN BAYAN NADA SHI.
Mahukunta a lran sun saki sabon hoton shugaban addinin kasar domin ƙaryata farfagandar da kafofin turawa da Larabawa abokan su ke yi cewa shugaban bashi da lafiya. Kamar yadda suke ta yadawa wai hatta kafafun shugaban sun lalace bayan harin ∆murka.
To wannan hoton kila zai fayyace wa masu yarda da BBC da ALJAZEERA cewa shugaban yana nan kuma cikin lafiya, natsuwa da kuma hayyacin shi.
Allah ya karawa jagora lafiya da kariya.
Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Yakubu Audu, Fatima Sani, Muhd-shamsuddeen Hassan Kiru, Maryam Muhammad, Muhammad Khadaja, Abdullahi Mohamed, Umar Shehu, A.a. Suleiman, Jabeer Abubakar, Sadeeq Bhaale, Maman Abass, Hadiza Isahumar, Ahmadu Ibrahim
30/03/2026
IDAN lRAN NA NEMAN TALLAFIN S0JA DAGA GARE MU.
Rahotanni daga birnin Ouagadougou na nuni da cewa shugaban mulkin sojan Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré, ya bayyana shirye-shiryen ƙasarsa na tallafa wa Iran ta fuskar soja idan buƙatar hakan ta taso
Traoré ya jaddada cewa zamanin da ƙasa guda ke iko da duniya yadda ta ga dama ya ƙare
A cikin kalaman da ake dangantawa da shugaban, ya nuna cewa Burkina Faso tana ƙoƙarin fita daga ƙarƙashin inuwar ƙashen Yamma don kulla ƙawance da ƙasashe masu tasowa
Zamanin da Amurka ke yin abin da ta ga dama ya ƙare," in ji Traoré. Wannan kalami na nuna yadda ƙasa shen Afirka ke ƙara kulla alaƙa da ƙasa shen BRICS don kece raini ga tsohon tsarin diflomasiyya
Duk da cewa har yanzu ba a ga wani mataki na zahiri ba, masana na ganin kalaman Traoré a matsayin wani babban sako ga Amurka da ƙawayenta
Wannan takun-saƙa na iya shafar yadda ake gudanar da ayyukan tsaro a yankin Sahel, inda Burkina Faso ke ƙara nisanta kanta da tsofaffin abokan hulɗarta don rungumar sabbin abokai
Ga Najeriya da sauran ƙashen ECOWAS, wannan rahoton shine maƙura ta fuskar tsaron yanki
Idan har ƙasashe maƙwabta s**a fara nuna sha'awar tsoma baki a rikicin Gabas ta Tsakiya, hakan na iya sauya fasalin yarjejeniyoyin tsaro da kasuwanci a daukacin yankin Afirka ta Yamma
29/03/2026
TRUMP YACE WA BIN SALMAN : wannan bayani yayi Shi ne wajen taron bunkasa hannun jarin Saudia da aka yi a Miami.
Bin Salman "
Bai taba tsammanin zai sumbaci duwawuna ba, tabbas bai taba yarda hakan zai kasance ba...... amma yanzu dole ne ya mutunta ni da kyau....don dolen Shi ya zama mai biyayya da sallamawa gare ni..."
28/03/2026
Waye yace ma lran bata hallaka manyansu, su munafukai ne in kwamushe su ba a fada koda kuwa gama garin mutane ne bare kuma shugabanni.
28/03/2026
Masha Allah 🙏
Har a fagen daga lokacin yaki sojojin lran suna tsayar da Sallah
27/03/2026
DAN JARIDA: Ku ba kwa tsoro ne? Shi yasa duniya me cewa kuna sakaci da rayuwarku.
Shugaban lran Mas'ud Pazeshkian " Ba maganar bama tsoro bane, ya zamu tura mutane fagen daga mu dawo mu boye a karkashin kasa, ai suma rai gare su kamar mu shugabanni. Kuma ita mutuwa lokaci ne idan ya zo Allah Yayi alkawarin baya karawa ko ragewa. Kuma suma ¥ahudawa suna mutuwa fada ne yake gagararsu don su basu dauki karya da yaudara komai ba"
27/03/2026
DUK WANI HOTEL DA AKA BOYE SOJOJIN ∆MURKA SHIMA ZAMU KAI MASA HARI
Ƙasar lran tayi gargaɗi mai tsanani ga ƙasashe maƙota cewa duk wanda s**a ɓoye s0jan ∆murka shima zamu kai masa
26/03/2026
MUNA JIRANSU SOJOJIN ∆MURKA KWARA SU ZO AYI FAƊAN A KASA CEWAR S0J0JIN lRAN.
S0jojin juyin juya hali da rundunar Basij sun yi cikakken shirin tarbar s0jan ∆murka da suke gigin shigowa lran. Ko kwayar wa Trump wani yankin kasar su
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano