Habu Rakiti
Allah ka rabamu da mummunar ƙaddara 🙏
Media/News/Broadcasting/Lifestyle's👻
06/06/2026
🪧 "Ku ceci malamai. Ku dawo da 'ya'yanmu."
Bayan samun nasarar zura ƙwallo a wasan sada zumunci da Senegal, tauraruwar Najeriya 🇳🇬 Asisat Oshoala ta isar da saƙo mai ƙarfi zuwa ga gwamnati, tana kira da a ɗauki mataki kan ilimi da tsaron yara. ❤️
✍🏽
05/06/2026
Acikin yara yn makarantar da aka sace daya daga cikin su ta mutu.😭
Wannan uwa taga rayuwa ta shirya yr ta tsaff tatafi makaranta kwatsam ance mata ansace yarta yanxu kuma sun turo ta mutu sbd Wahala Da shiga gurinda basu saba ba..... 😭💔
Jiya danayi posting yaran nan nafada nace acikinsu akwae wanda bayada isashiyar lfy Duba da yanayin yaran yanxu wasu kuma abu Kadan ke firgitasu ba shakka wannan yarinyar Taga firgici ne ta mutu.😭💔
✍🏽
05/06/2026
Shiek Muhammad Nuru Khalid yana fama da rashin lafiya 🥲
Muna masa adu'ar Allah Ubangiji ya bashi lafiya albarkacin Nabiyurrahamati 🤲
✍🏽
05/06/2026
Innalillahi wa inna ilaihi rajun 😭
Dukkansu sun rasu ah hanyarsu ta zuwa ADAMAWA domin yin clearance suna cikin corpers hudu da s**a mutu jiya a hatsarin mota
Allah ka jiqansu Allah ka musu rahama
✍🏽
05/06/2026
DAGA JIHAR BAUCHI
Jiya alhamis an gwabza kazamin rikici tsakanin fulanin daji da manoma a kauyukan Lanzai da Dosho dake karamar hukumar Darazo jihar Bauchi
A lokacin rikicin fulani sun hallaka manoma mutum biyar, rundinar 'yan sandan jihar Bauchi sun kai daukin gaggawa, imbanda haka da rayuka da dama sun salwanta
Bayan haka mutane da dama sun samu munanan raunuka, an gudanar da jana'izar wadanda s**a rasu dazu
Gaskiya fulanon daji da suke aikata ta'addanci suna neman zama annoba a yankin Arewacin Nigeria, ya kamata Gwamnati su fito da hanyoyi na magance matsalar nan
Allah Ka shiryar da fulanin daji da suke aikata ta'addanci
✍🏽
05/06/2026
Lokaci Yayi 🙏🏽
✍🏽
Get out from here...?😀😀
📽️
#2026 ゚
What thinking about this video 🤔
📽️
#2026 ゚
05/06/2026
Wata Mata Ta Karɓi Musulunci Bayan Barin Addinin Kiristanci
Wata mata ta rungumi Musulunci bayan shekaru tana bin addinin Kiristanci, lamarin da ya jawo murna da yabawa daga Musulmai a sassa daban-daban na duniya.
Rahotanni sun nuna cewa matar ta bayyana Musulunci a matsayin addinin gaskiya, zaman lafiya da kwanciyar hankali, tana mai nuna farin cikinta da matakin da ta ɗauka.
Masu amfani da kafafen sada zumunta sun yi mata fatan alheri tare da yin addu'ar Allah Ya tabbatar da ita a kan addini kuma Ya ƙara mata ilimi da imani.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya shiryar da mu baki ɗaya, Ya tabbatar da ita a kan tafarki madaidaici. Ameen.
Wane fata za ku yi mata?
✍🏽
05/06/2026
Innalillahi 😭;~ Ku kanmu ba ya amfanar da waɗanda aka yi garkuwa da su, kamar yadda ba ya sa gwamnati ta ɗauki matakin da ya dace. Ba don ba ta san abin da ke faruwa ba, a'a, tana gani kuma tana sane da halin da jama'a ke ciki.
A matsayin mu na 'yan kasa masu yanci bazasu lamunci haka ba, Arewa mufarka daga dogon baccin da muke.
Allah ka tarwatsa ƴan b0k0 haram 🤲🏽
Allah kasa mudace 😭🤲
✍🏽
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano