BAHASNet
●Muna Kawo Muku Sahihan Labarai Masu tushe.👌
●Nishadantarwa tare da Wasanni👌
●Ilimantarwa 👌
13/12/2025
🚨BREAKING NEWS: Rarara Appointed Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa (Chief Singer of the Hausa Land)
His Royal Highness, the Emir of Daura, Alhaji Umar Farouk, has appointed the renowned musician Dauda Kahutu Rarara as the Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa (Chief Singer of the Hausa Land) today, Saturday, at the Daura Emirate.
-BAHASNet
13/12/2025
🚨Breaking
The United States Coast Guard, in collaboration with the US Navy, has intercepted a Nigerian-owned supertanker, Skipper, over allegations of crude oil theft, piracy and other transnational crimes.
07/10/2025
🚨Tinubu na neman amincewar Majalisa don ciyo bashin dala biliyan $2.35
_____________________________________
🚨Hukumar yaƙi da cin-hanci ta jihar Kano ta fara binciken Ganduje kan zargin karkatar da Naira biliyan 4 a Kano
_____________________________________
🚨Wani lauya ya bukaci kotu ta hana Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027
_____________________________________
🚨Gobara ta k**a ginin Sakatariyar Gwamnatin Jihar Rivers kuma ba a san musabbabi ba.
_____________________________________
🚨Yar aiki ta fasa asusun mai gida ta sace kudin ciki ta gudu.
_____________________________________
🚨Matar Aure Ta Nemi Sakin Mijinta Bayan Ya Ki Gyara Mata Waya Mai Daraja
—Abbas Saad Buhari
26/07/2025
KIRA GA GWAMNATI: TALAKA NA BUKATAR TALLAFI MAI MA'ANA!
Duk da saukin farashin abinci da ake ta yayatawa, talaka har yanzu bai ji sauki ba._ Manomanmu na kokarin siyar da kayan gona, amma kudin da suke samu bai kai ga sayen takin noma ba. Farashin kayan masaruf da bukatun rayuwa na nan a sama—rayuwa tana ƙara wahala.
Malamai sun yi kira ga gwamnati da ta, Saukaka farashin kayan abinci da masarufi bada tallafin manoma da rage haraji da kuma duba batun kasuwaci ta hanyar daidaita farshin Kaya.
Wannan matsala ba ta talaka kadai ba ce—ta shafi rayuwar al’umma gaba ɗaya. Muna bukatar shiri mai dorewa da zai saukaka rayuwa a karkara da birane.
Muna roƙon gwamnati da hukumomi masu ruwa da tsaki da su duba wannan batu da idon rahama- Inji Manoma
—Abbas Saad Buhari
🚨Majalisa ta amincewa Tinubu ya ciyo bashin Naira Tiriliyan 31.5 daga ketare.
02/07/2025
Former Minister of Justice of Nigeria, Abubakar Malami, SAN, has announced his resignation from the APC and joined the opposition coalition party, ADC.
He said his decision was based on deep concern for Nigeria's worsening insecurity, poverty, and hardship, not personal ambition.
__BAHASNet
02/07/2025
BREAKING: Atiku, Peter Obi, El-Rufai, Amaechi, Malami, and other political leaders have officially adopted the ADC as their coalition party at a meeting in Abuja
During the meeting, Ralph Nwosu stepped down as ADC Chairman, paving the way for former Senate President David Mark to take over as interim chairman of ADC.
01/07/2025
DA DUMI-DUMI: Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon gwamnan jihar Nassarawa, Tanko Umaru Al-Makura, a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na Hukumar Ilimin Bai-ɗaya ta Ƙasa (UBEC).
Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
01/07/2025
YANZU-YANZU:An gudanar da jana'izar marigayi, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, a masallacin Annabi (SAW) dake Madinah, kuma za a binne shi a maƙabartar Baqiah.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano