Farin gida

Farin gida

Share

Shafin labarai da Rahotanni

05/04/2026

MATASA MATASA MATASA
ALLAH YA NUNA AYA A SIYASAR JAHAR KANO.

23/01/2026

kowa ci ladan kuturu dole yayi masa aski

18/01/2026

Duk gwamnan da bai sanya hannu ankashe makasan mutane ba, shi Allah zai k**a ranar gobe kiyama a cewar ya Sheik Aminu Daurawa

16/01/2026

Mu shakata da wannan

15/01/2026

Matasa ku gane babu wata siyasar akida a wannan zamani, sai dai siyasar aljihu ko abin da mutum zai samu

13/01/2026

Ana kan tantance matasa masu karawa Sama hazo da s**a mika wuya wajan Sheik Abdulwab Abdullah da s**a fito daga Jaen da Dorayi da chiranchi wajan tabbatar da alkawarin da aka yi musu

13/01/2026

Shugaban kadiriya na afirika Sheik karibullah Sheik Nasiru Kabara ya nada babban hadinman kadiriya Malam Munzali liman a masallacin Sani Usman Mai Sharifai da ke unguwar kulkul

13/01/2026

Rukunin makatun Alhuda a jahar Kano sun horar da Matan Aure da zawarawa da yan mata dari shida da tamanin da hudu zaman takewar gidajen aure

01/03/2025

An bude sabon Masallacin Juma'a na Sheikh Abubakar Gumi a Karamar hukumar Bichi wanda dan majalisar tarayya me wakilta karama hukumar Bichi Hon. Abubakar Kabir Abubakar ya gina domin kwadayin neman lada da rabauta a wajan Ubangiji

22/02/2025

Gwamnatin jahar Kano ta rabawa mutane 500 tallafi rage radadi anbaliyar ruwa a kananan hukumomi kibiya da Madobi

21/11/2024

Gwamnatin jihar Kano ta damka mutane 75 da aka k**a a yayin zanga-zanga- tsadar rayuwa hannun iyayensu bayan tsare su tsawon watanni

13/10/2024

RANAR PULAAKU DA KUNGIYAR FULANI TA FUDECO TA SHIRYA A KASA DOMIN FARFADO DA HARSHEN DA KUMA DANGATAR DA KE TSAKANIN FULANI DA HAUSAWA

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano