NCPC Kano State Chapter
I Abdul'aziz shuaibu Adam member in NCPC organization at Kano State Chapter
08/07/2023
Ziyara kenan ta musamman da Kungiyar NCPC takai ofishin dan takarar gwamna na jam'iyyar NNPP wato Abba gida gida domin nuna goyan baya da kuma bada gudun mawar banoni domin cigaban tafiyar.
Written by: Abdul'aziz S Adam Media Nassarawa
27/12/2022
Tsarin shugabancin NCPC na kasa:
1. Shugaba- Askia Muhammad S.N. Kabara (Kano)
2. Mataimakin shugaba shiyyar Arewa maso Gabas- Musa Goni (Borno)
3. Mataimakin shugaba shiyyar Arewa ta tsakiya- Aliyu Ahmad Tela (Nassarawa)
4.Mataimakin shugaban shiyyar Arewa maso kudu- Jamilu Dalha (Kaduna)
5. Mataimakin shugaba shiyyar kudu maso yamma- Muhammad Lawan Shehu (Oyo)
6. Secretary- Mariya Dahiru Umar ( Kano)
7. Mataimakin Secretary- Abubakar Yero (Gombe)
8. Ma'aji- Aminu Yusuf (Kano)
9. Mataimakin Ma'aji-
Salisu Garba Sara (Jigawa)
10. Sakataren Kudi-
Bello Yakubu Jama'are (Bauchi)
11. Mataimakin Sakataren Kudi- Jamilu Yahya (Kano)
12. PRO Arewa maso Gabas- Sadiq Bala Abubakar (Yobe)
13. PRO Arewa maso kudu- Sha'awa Dahiru Umar (Kano)
14. PRO Arewa ta Tsakiya- Ibrahim Lawandi Datti (Plateau)
15. PRO Kudu maso yamma- Bashir Olohugbo Abeukuta (Oyo)
16. Shugaban matasa- Bala Muhammad Falaki (Kano)
17. Mataimakin Shugaban matasa-
Nasir Abubakar Ningi (Bauchi)
18. Mai binciken kudi- Sirajo Aliyu Kauran Namoda (Zamfara)
19. Mataimakin mai binciken kudi- Aminu Bala Jibiya (Katsina)
20. Mai ba da shawara kan harkokin Shari'a- Bar. Nasir Ado Abubakar (Kano)
21. Mataimakin mai ba da shawara kan harkokin Shari'a- Muhammad Usman Mustapha (Nassarawa)
22. Walwala- Habashiyyah S. N. Kabara (Kano)
23. Mataimakiyar Walwala- Hauwa Tijjani Sharif (Kano)
23. Shugabar mata- Zainab Ibrahim Kabara (Kano)
24. Mataimakiyar shugabar mata- Zaliha Usman Maiyala (Kano)
26/12/2022
Amadadin shugaban gamayyar kungiyoyi masu rajin cigaban al'umma wato NCPC na kasa Sheikh MUHAMMAD ASKIYA NASIR KABARA na yiwa daukacin Al'umma bangajiyar taron karramawa da yasamu daga Kungiyar KWANKWASIYYA ONE BATTALION DORAYI da fatan Allah yasakawa kowwa da alkhairi.
Written by Abdul'aziz S. Adam Media Nassarawa L.G.
25/12/2022
Alhamdulillah
Taron NCPCna kasa kenan yadda ya gudana ajiya Asabar 24/12/2022 da fatan Allah ya bamu nasara a wannan Kungiya me Albarka.
Kuma har yanxu wannan Kungiya kofarta abude take wajen karbar wasu kungiyoyin masu rajin cigaban al'umma domin suzo ayi wannan tafiya tare dasu.
NCPC is our hope
23/12/2022
ANNOUNCEMENT !!!
23/12/2022
Last Meeting
23/12/2022
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!
Muna yiwa Allah subhanahu wata'ala godiya abisa samar da wannan shafi na wannan Kungiya wato NEW-CHARTER COALITION OF PROGRESSIVE CONSORTIUM (NCPC) na jahar Kano baki Daya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
1513