MAYAN Addini

MAYAN Addini

Share

Munbude wannan zauren ne don yada karatukan malaman musulinchi in sha Allah πŸ™
By muzanbil Ibrahim ✍️

23/09/2025
Photos from MAYAN Addini's post 25/03/2024

Masha Allah
Cikin shiga ta kayan Ζ΄an Agaji yau 15 ga watan Ramadan 1445/2024 malam ya rufe Tafsirinsa.

Allah ya sakawa Malam da Mafificin akairinsa. Allah ya nuna mana wata Shekara da rai da lafiya. Ameen

Photos from MAYAN Addini's post 21/03/2024

Alhamdulillah πŸ™πŸ™πŸ™
RAMADAN TAFSEER DAY 11
2024πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

10/02/2024

Allah yasa muwanye lafiya Ameen ya hayyu ya qayyum πŸ™

25/01/2024

Tafseer Suratul A'araf Darasi na 3 | By Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

16/01/2024

Annabi yace akwai mutane uku da za'a fara luncin wuta dasu a ranar Alqiyama daga ciki akwai malamai by *sheikh* *Ahmad* *tujjani* *Yusuf* *guruntum*

04/01/2024

Al.Qurni littafi ne Wanda Allah subhanahu wata ala ya saukar Dan shiryar da bayinsa,
Allah kashiryar damu kan tafarki ma dai dai ci ameen ya hayyu ya qayyum πŸ™
By muzanbil Ibrahim ✍️

25/10/2023

Allah yatsare mu daga rudin Fallows πŸ™βœοΈ

22/09/2023

Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam ❀️ manzon Allah ne

25/04/2023

ALLAH YASA MUDACE DUNIYA DA LAHIRA

14/04/2023

Allah yabamu ikon bin gaskiya a duk Ida take ameen ya hayyu ya qayyum πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Darerawa, Yammata Gabas, Fagge Kano.
Kano
+234