Comrd Real umar
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd Real umar, Digital creator, Kano.
13/02/2024
Bunun morai
Ina yan asalin Mafara ?
Kawo sunan unguwa daya kacal da ka sani cikin unguwanni 68 da muke dasu a Mafara !
GWAUNA ALHAMDULILLAH KANO TAKUCE
06/09/2023
ALLAHUM JANNAH ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
LABARI MAI DADI.
Ma'aikatar hukumar kula da lamuran Yan sanda ta qasa Nigeria Police Service Commission (PSC) ta rantsar da kwamitin mutum sha daya na daukan qananin jami'an yan' sanda (Constables)
Bugu da qari hukumar ta tabbatar da cewa shirye-Shirye yayi nisa wajan cigaba da daukan sababin jami'an yan' sanda guda dubu goma duk shekara kamar yadda gobnatin tarayya ta tsara.
Don haka duk masu sha'awar shiga aikin Dan sanda su tabbatar sun tanada cikakkun takardunsu domin samun gurbin shiga aikin
HON MA.ARUF MUSA MORAI
ALLAH KASA MUJI👈 ALKAIRI 💪
Alhamdulillah gsky daya ce DR ABDUL AZEZE YARI yana kokarin bada abinci jahar ZAMFARA
Boko Kayan Arna
Ustaz Yasha Carry Over...
👀👀👀
13/08/2023
P D P💪
ALIYU MA, AZU MFR ALLAH KASA HAKA SHIYAFI ZAMA ALKAIRI
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano