Darma Tv

Darma Tv

Share

Muna kawo labaran abubuwan da suke faruwa labaran siyasa dama nishadantarwa

30/12/2025

Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Hukuncìn Kìsà Ga Wanda Ya Kàshè Yarinýa Haneefa A Kano.
Darma Tv

Photos from Darma Tv's post 30/12/2025

YANZU-YANZU: Kotu ta tura Malami da matarsa da Ɗansa gidan gyaran hali na Kuje, bisa zargin Almundahanar Naira Biliyan 8.7

Darma Tv

24/12/2025

DA DUMI DUMINSA:Allah yayiwa Dan majalisar Dokokin Jihar Kano Wanda yake wakiltar Birni da Kewaye wato Sarki Aliyu Daneji Rasuwa yanzun nan.

Da fatan Allah ya jikansa.

Darma Tv

Photos from Darma Tv's post 14/12/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Jirgin Sama Ya Yi Haɗari A Daidai Lokacin Da Yake Sauka A Filin Jirgin Sama Na Malam Aminu Kano Dake Jihar Kano

Jirgin wanda ya taso daga Abuja na ɗauke da fasinjoji 11, lamarin ya faru ne da safiyar yau Lahadi. Sai dai babu rahoton asarar rai, domin an samu nasarar ceto dukkan mutanen da ke cikin jirgin lafiya.

Photos from Darma Tv's post 13/12/2025

Dubban magoya bayan Messi sun yi fushi ne bayan biyan kuɗin Indiya rupee 12,000 domin ganin ɗan wasan amma ba su samu dama ba saboda yawan mutanen da ke tsare da shi, sannan ya bar wurin da wuri.

Messi ya je Indiya ne domin ƙaddamar da mutum-mutuminsa da aka gina a ƙasar.


Darma TV

Daga bbc

09/12/2025

Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC

Photos from Darma Tv's post 07/12/2025

ANYI JUYIN MULKI

Yanzun nan Sojoji a Jamhuriyar Benin mai makwabta da jihar Lagos na Kasar mu Nigeria suke sanar da cewa sunyi juyin mulki, sun kifar da Gwamnatin Shugaban Kasa Patrice Talon

Juyin mulkin ya gudana ne karkashin jagorancin Lieutenant Colonel Pascal Tigri wanda ya kwace iko da babbar kafar Television na Kasar, kuma ya sanar da juyin mulkin a yanzu

Tabbas Demokaradiyya na fuskantar barazana a yammacin Afrika.

Darma Tv

06/12/2025

🔮 𝗪𝗢𝗥𝗟𝗗 𝗖𝗨𝗣 𝗗𝗥𝗔𝗪 𝗜𝗡 𝗙𝗨𝗟𝗟:

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗔:
🇲🇽 Mexico
🇰🇷 South Korea
🇿🇦 South Africa
🇪🇺 European Play-Off D

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗕:
🇨🇦 Canada
🇨🇭 Switzerland
🇶🇦 Qatar
🇪🇺 European Play-Off A

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗖:
🇧🇷 Brazil
🇲🇦 Morocco
🏴󠁧󠁢󠁳󠁣󠁴󠁿 Scotland
🇭🇹 Haiti

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗗:
🇺🇸 United States
🇦🇺 Australia
🇵🇾 Paraguay
🇪🇺 European Play-Off C

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗘:
🇩🇪 Germany
🇪🇨 Ecuador
🇨🇮 Ivory Coast
🇨🇼 Curaçao

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗙:
🇳🇱 Netherlands
🇯🇵 Japan
🇹🇳 Tunisia
🇪🇺 European Play-Off B

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗚:
🇧🇪 Belgium
🇮🇷 Iran
🇪🇬 Egypt
🇳🇿 New Zealand

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗛:
🇪🇸 Spain
🇺🇾 Uruguay
🇸🇦 Saudi Arabia
🇨🇻 Cabo Verde

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗜:
🇫🇷 France
🇸🇳 Senegal
🇳🇴 Norway
🌍 FIFA Play-Off Tournament 2

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗝:
🇦🇷 Argentina
🇦🇹 Austria
🇩🇿 Algeria
🇯🇴 Jordan

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗞:
🇵🇹 Portugal
🇨🇴 Colombia
🇺🇿 Uzbekistan
🌍 FIFA Play-Off Tournament 1

𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗟:
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 England
🇭🇷 Croatia
🇵🇦 Panama
🇬🇭 Ghana

05/12/2025

‘Yansanda sun kai samame a ofishin tsohon shugaban hukumar korafe-korafe da hana cin hanci ta jihar Kano, Barrister Muhuyi Magaji Rimingado, inda s**a k**a shi s**a tafi da shi.

Rahotanni sun bayyana cewa, a farko jami’an sun ce daga sashen CID suke, amma daga bisani da s**a isa ofishin ’yansanda na Bompai, s**a bayyana cewa k**a Muhuyi ya biyo umarnin Babban Sufeton ’Yansanda na ƙasa, Kayode Egbetokun.

Jaridar Daily Nigeria Hausa ce ta rawaito labarin tare da faifan bidiyon lokacin da jami’an s**a k**a Barrister Muhuyi domin tisa keyarsa zuwa Abuja.

Darma Tv

05/12/2025

A yau, muna kiyaye wani muhimmin mil na shekara 100 na Alhaji Silihu Abubakarai Ah, an haifeshi a 5 ga Disamba 1925 .

05/12/2025

Antoni Janar na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen k**a masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru Maude (SAN), ya gana da Kwamishinan ’Yansanda na Jihar Kano a ranar Juma’a domin tattauna wa kan koke-koken jama’a kan kamun masu babura da ake yi a fadin jihar.

Taron ya mayar da hankali ne kan duba yadda ake aiwatar da Dokar hana Achaba ta 2013, tare da jaddada cewa dole a tabbatar da cewa duk wani aikin tsaro yana gudana cikin bin doka ba tare da tauye hakkin direbobin babura da ba na Achaba ba.

Mai taimaka wa kwamishinan shari’a kan harkokin yada labarai, Abubakar Tijjani Ibrahim, ya ce tattaunawar ta yi nufin karfafa hadin kai tsakanin Ma’aikatar Shari’a da Rundunar ’Yansanda domin tabbatar da sahihin aiwatar da doka cikin gaskiya da adalci.

Ya kara da cewa za a fitar da cikakkun bayanai kan sak**akon ganawar a nan gaba.

04/12/2025

Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da tsohon Babban Hafsan Tsaro, Christopher Musa (rtd.), a matsayin sabon Ministan Tsaro.

Darma Tv

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano
70010