Hausa Print
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Print, Digital creator, Kano.
MUNA KAWO MUKU HOTO MASU MAGANA IDAN KUKA ZURFAFA TUNANINKU.
- Memes
- Gulma
- Labarai
- Rahotanni
- Tarihi
- Siyasa
- Abin al'ajabi
- Kasuwancin
Content creator, music composer, video editor, professional journalist.cio @ Abbky Mountain Stone Crafts.
24/02/2026
Hhhmmm hhhmmm 🤔🤔🤔
24/02/2026
Bara Muga masu basira da hangen nesa 🤔🤔
FaÉ—i gaskiya Hausa Print
Bissimillah 🤲🤲
Wai ni kaɗai ce Mijina yake takurawa kullum sai yayi 💃💃
31/12/2025
Wai ni kaɗai ce idan mijina yana yimin faɗa nake masa fito 💃💃
30/12/2025
Mutanen nan fa suna cikin Alkhairi dumu dumu 🤔🤔🤔
Wallahi duk lokacin da naga video wadannan yaran sainayta mamaki Ina tambayan kaina
Wai basuda iyayene?
Wai basuda yan uwa ne?
Wai basuda masu fada masu gaskiya ne?
Wai basajin tsoron Allah ne?
Har yanzun na Gaza samun wadannan amsan wallahi Amma Abun da mamaki kaga mutum bahaushe Kuma musulmi Yana iskanci da fasadi a social media ba tsoro ba kunya.
Kada kabari ka mutu da wure.😲😲😲
FaÉ—i kalma É—aya tak
28/12/2025
Allah yasa dai wannan angon abin Debo ruwan sa yanada tsaho domin wlh an kira ruwa🤔🤔 domin wannan rijiyar tanada tsayi. Da fatan saƙo yaje inda aka tura shi 😂😂😂
28/12/2025
Bara muga Masu basira 👇👇👇👇
28/12/2025
Mata ana Magana 👇👇👇👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano