Hamisu Rabiu Bagwai
Hamisu Rabiu Bagwai I live in Ɓagwai Kano State Nigeria!
I'm Back ✌️
16/07/2025
💯📌
16/07/2025
Fulanin Sarkin Gabas
Barka Da Safiya Daga Nan Masarautar Gabas
**
**
**
14/05/2025
Su Rahama Sadau kenan iyayen capacity!🫡
A gayyaceku biki amma kufi amarya kyau. 😆🫰
11/04/2025
Ka Zauna Da Wanan Na Tsawon Minti Biyar Ba Tare Da Kowa Ya Yi Wa Kowa Magana Ba, Ya Fi Ka Zauna Da Dangote Na Awa Uku Yana Tambayarka Nawa Kake So.
Mutafi Nijar Yawon Bode ido Akwai Alkairi 😂
RRahama Sadau
25/03/2025
Tashi daga bacci tamkar rayuwa ce bayan mutuwa. Wasu zasu kwanta bacci, ba zasu tashi ba, sai a cikin kabarinsu.
Idan ALLAH (SWT) yasa ka da'ce tashi daga bacci, toh ka shiga ni'ima ta wannan rana.
Don haka sai ka bauta masa bisa ni'imarsa agareka, ta yiwu gobe ba zaka tashi ba.
BARKA DA Safiya
10/02/2025
Idan Har Kai Talaka Ne Mutane Bazasu Taɓa Sanin Tasirinka Ba, Amma Daga Lokacin Da Kayi Arziƙi To Hatta Kare Da Doki Da Ɓera Zasu Kirarin Su Danginka Ne.
Domin Hatta Karnuka Da Ɓeraye Suna Ƙulla Alaƙa Ne Da Gidan Masu Kuɗi, Inda Zasu Samu Abinci Isasshe Ba Kamar Gidan Talaka Ba, Inda Ko Ƙamshin Abincin Bazasu Jiba.
Yanada Matuƙar Wahala Ka Iya Tantance Abokanka Na Gaskiya A Lokacin Da Kake Da Arziƙi. Abokanka Na Gaskiya Zasu Ƙaunaceka Koda Baka Mallaki Komai Ba, Sannan Abokan Bogi Zasu Ƙaunaceka Ne Saboda Abubuwan Da Ka Mallaka.
Bazaka Taɓa Rasa Abokan Gaskiya Ba Koda Ka Talauce, Sai Dai Zaka Rasa Abokan Bogi Da Suke Faɗa Maka Cewa Su Abokanka Ne Na Gaskiya.
Da Wannan Fahimtar Babu Lokacin Da Yake Da Inganci Kayi Ƙidayar Abokanka Na Gaskiya Kamar Lokacin Da Kake Cikin Talauci. Karkayi Mamaki Idan Babu Wanda Ya Iya Tunawa Da Sunanka Ko Akaƙi A Saurari Shawararka Akan Kowacce Irin Magana.
A Wannan Rayuwar Idan Bakada Komai Shawarwarinka Ba Abin Kalla Bane Ballantana Sauraro Koda Kuwa Fasaha Da Basira Suna Cikinsu.
Amma Matuƙar Kanada Arziƙi Ko Shahara To Hatta Wawiyar Kalmarka Zata Zama Abin Kamawa. Idan Kana Cikin Talauci Zaka San Sahihan Abokanka, Idan Kayi Arziƙi Abokanka Ne Zasu Sanka.
Saboda Haka Karka Wawantu Daga Ƴan Wasan Kwaikwayon Abokai.
Na Barku Lafiya.🚶
06/02/2025
Darajar Wannan Maltinan na hannun Auntie RAMATU daide yake da Darajar NAIRA MILLION GOMA🤩🥰
Amma My Sweetheart RaRahama SadauTabani da hannunta me Albarka Yafi taban 100M cash 🫡🤗😎😻
27/06/2023
Manzon Allah S A W yana cewa: ((Mafi alkhairin addu'a ita ce addu'ar ranar arfa, kuma mafi alkhairin abinda na faɗa ni da annabawa da s**a gabaceni;
لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير
la'ilaha ilal Allah, wahdahu laa sharika lahu, lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa ala kulli shai'in qadir)).
09/06/2023
Allah ya sanya Alkhairi ya Bada Zaman Lafiya
Hafsat Sadi Isah & Hindu Sadi Isah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Kano