AbbA Agalawa
AbbA Agalawa. Sunana sulaiman barau Wanda Akafisani da AbbA Agalawa nidan Kano nai karamar hkmr
😢😢
10/06/2024
Yummy 😋😍🔥🔥🔥❤️⬇️recipe ⬇️⬇️👌👩🍳👍 How to Make a Bazeli Donut Recipe;
Let's chop the potatoes, peppers, tomatoes and green onions into tiny pieces.
Let's add the eggs and salt to a large bowl and mix. Let's add the vegetables, feta cheese, oil and milk that we have chopped on it and mix. Let's add the last flour and baking powder and mix.
Let's pour our mortar on the baking sheet greased with margarine and flatten it.
Let's sprinkle the cheddar cheese grater on it.
Let's bake in a preheated 200 degree oven.
Let's slice and serve.
Bon appetit to those who tried it in advance.
SHEIKH JAAFAR MAHMUD ADAM ALLAH YA GAFARTA'MASA YAYIMASA RAHAMA YA KARBESHI DAGA CIKIN SHAHI'DAY.
ALLAHUMMA AMIN
03/06/2024
Lokacin da zaka kwanta bacci🏊
08/09/2023
Marigayi Sheikh Dr Ahmed Bamba Kano Kala Haddasana.
Ya taba cewa mutum ya yi taka tsan-tsan da abubuwa guda uku a Rayuwa.
1.Kudi
2.Mace
3.Mukami
Domin ba kowa ne ya ke Gamawa lafiya da Wadannan abubuwa a Rayuwa ba.
Muna addu,a Allah ya jikansa da rahama tare da sauran 'yan uwa musulmai Baki Daya.
07/09/2023
ALLAHU AKBAR.
Yadda Dubun dubatan bayin Allah s**a hallara yayin Sallar Jana'izar Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu.
Allah Ta'aa'laa ya sada mu dashi a Gidan Aljannah maɗaukakiya.
06/09/2023
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Allah Yayima Shehin malamin addinin musulunci rasuwa Sheikh Abubakar Muhammad Giro Argungu' bayan yayi fama da gajeriyar rashin lafiya' ubangiji Allah ya jaddada rahamarsa a gareka Malam' tareda sauran musulmai Amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano