A.A Rasheed enterprises
KWARI MARKET IBB WAY GIDAN IBRAHIMAWA SECOND FLOOR SHOP NO 52
17/06/2026
kuma hausar ta fita fess kai kace ba haushe 🤣🤣🤣🤣 ya wanke shi tas wllh🤣🤣🤣
17/06/2026
available now
07068749392
07081462715
17/06/2026
Vijay Thalapathy Ya zuba Jami'ai Mata a lungu da sako na Jahar Tamil Nadu
An kuma basu umarni duk wanda s**a K**a Yana Cin Zarafin Mata da Su suburbude shi su kakkaraya shi sanan su kawo shi Police Station .
16/06/2026
don allah ya zanyi da wannan matsalar
Banda shariya pls
16/06/2026
pls masana facebook kumin bayani yaya zan solving wannan matsalar pls
14/06/2026
one hard shadda
Available
07068749392
07081462715
14/06/2026
NEW LAGOS LACE🤩🥳
AVAILABLE
07068749392
07081462715
14/06/2026
Kunga lamarinan na salim goje da matansa Wallahi tallahi harda sherin evils eyes, ba shi da aiki sai yawo da mata yuuuuu a social media, k**ar a online aka daura masa auren su kullum zaka ganshi dasu k**ar wasu content creators taya zaka Samu Salama a gidan kuwa dole baki ya k**a ku, daba kawo su media ba da ba wanda zai san me kuke ciki har ita renon turawa tazo tayi maka fallasa 🫰
Babba abunda ke bani takaici Allah ya baka kudi ya baka daman da zaka iya yin mata 4 in kaso har balarabiya ma zaka iya aura Amman ka kasa gane abunda Allah yayi ma sai ka buge da sabamishi wa’iyazubillah
Allah ya shiryar daku damu duka Amiin
Allah ka kare mana mazajen mu da mu duka da saba maka Amiin
Cewar wata baiwar allah
14/06/2026
LABARI MAI ƊAUKAR HANKALI 🔥
Dole wannan ya shiga cikin tarihi, dubban 'yan Najeriya sun fito kan titunan abuja suna zanga-zangar nuna damuwa kan matsalar tsaro, sace-sacen yara da kuma rashin kyakkyawan shugabanci.
An gudanar da wannan gagarumar zanga-zanga ne ƙarƙashin jagorancin VeryDarkMan (VDM).
Mutane da dama na ganin wannan mataki a matsayin kira ga masu mulki su saurari koke-koken al'umma.
Muna addu'ar Allah Ya dawo da yaran da aka sace gida lafiya. 🤲
14/06/2026
Malaman arewa
Mawakan arewa
Yan Siyasar
Sarakunan arewa
Ya kasuwan arewa
Gomnonin arewa
Masu Cewa ansa mu tsaro a arewa Muna addu'a in har abunda kuka fada gaskiya ne ALLAHU ya baku ladan fadan gaskiya, amman idan kusan ba TSORO a arewa kuke Cewa a kwai Saboda wata buka ta taku muna addu'a ALLAHU Jarrabe ku da wannan rashin TSORO ALLAHU yasa wannan Musifar ta Shafe ku Yadda kuke yawo Cikin kasar nan ALLAH ya jarrabe ku da rashin tsaro a Hanyoyin ku kuji abun da wayan da ake k**awa Sukeji don annabi yace baka Zama Cikakken musulmi Sai kaso wa kanka abunda kake So wa dan uwan ka tunda kun Ce babu Yan bindiga Muna addu'a in kwai Su ALLAH ya Hadaku dasu a Hanyoyin ku Mukuma da Mukace akwia Su ALLAH ya kare mu daga Sgarrin Su kowa ya dinga wannan addu'ar Yan uwa Na,
Malam adam ashaka
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Address
Kano
622