AREWA TOP

AREWA TOP

Share

No reason to be sorry

BBC Hausa News || 'Yan Najeriya na Allah-wadai da karbar tuban Bello Turji.... 22/08/2022 23/08/2022

https://youtu.be/YUqyER6RUc8

BBC Hausa News || 'Yan Najeriya na Allah-wadai da karbar tuban Bello Turji.... 22/08/2022 Al'ummar Najeriya na ci gaba da Allah-wadai tun bayan fitowar wasu bayanai kan fitaccen ɗan bindigar nan Bello Turji Kachalla da ake cewa ya rungumi sulhu ba...

BBC Hausa News || An Tabbatar Da Mutuwar Jami'an ‘Yan Sandan Mopol Shida A Wani Kwantan Bauna 22/06/2022

BBC Hausa News || An Tabbatar Da Mutuwar Jami'an ‘Yan Sandan Mopol Shida A Wani Kwantan Bauna An tabbatar da mutuwar jami'an ‘yan sandan mopol shida, a wani kwanton bauna da ‘yan bindiga s**a yi musu a jihar Sokoto. ...

BBC Hausa News || Ana nuna fargaba kan yadda masu zabe ke sayar da 'yancinsu a Najeriya 20/06/2022

BBC Hausa News || Ana nuna fargaba kan yadda masu zabe ke sayar da 'yancinsu a Najeriya Masu sharhi kan harkoki siyasa a Najeriya sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukamin a zaben da za a yi a sh...

BBC Hausa News || Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta bayyana Biod.. 19/06/2022

BBC Hausa News || Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta bayyana Biod.. Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta bayyana Biodun Abayomi Oyebanji a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar Ekiti ...

BBC Hausa News || An fara ƙirga ƙuri'u a zaɓen gwamnan Jihar Ekiti 19/06/2022

BBC Hausa News || An fara ƙirga ƙuri'u a zaɓen gwamnan Jihar Ekiti An fara ƙirga ƙuri'u a zaɓen gwamnan Jihar Ekiti ...

BBC Hausa News || Da Dama Sun Jikkata Bayan Wata Arangama Da Jami’an Tsaro A Jihar Tahoua 18/06/2022

BBC Hausa News || Da Dama Sun Jikkata Bayan Wata Arangama Da Jami’an Tsaro A Jihar Tahoua Zaben sabbin magabatan kungiyar daliban jami'ar Jihar Tahoua ne ya rikide, ...

BBC Hausa News || Kwankwaso ya ce suna tattaunawa da Peter Obi - Atiku 18/06/2022

BBC Hausa News || Kwankwaso ya ce suna tattaunawa da Peter Obi - Atiku Dan takara shugaban Najeriya na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya ce yana tattaunaa da takwaransa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi domin yiwuwa...

BBC Hausa News|| APC Ta Mika Sunan Kabir Ibrahim Masari A Matsayin Dan Takarar Mataimakin Shugaban 17/06/2022

BBC Hausa News|| APC Ta Mika Sunan Kabir Ibrahim Masari A Matsayin Dan Takarar Mataimakin Shugaban APC Ta Mika Sunan Kabir Ibrahim Masari A Matsayin Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa ...

BBC Hausa News || Rundunar Yan Sandan Nigeria ta ce tashirya domin gudanar da zabe a jahar Ekiti 17/06/2022

BBC Hausa News || Rundunar Yan Sandan Nigeria ta ce tashirya domin gudanar da zabe a jahar Ekiti Rundunar Yan Sandan Nigeria ta ce tashirya domin gudanar da zabe a jahar Ekiti ...

BBC Hausa News || Abin da ya sa ba zan janye wa Ahmed Lawan takarata ta Sanata ba - Machina. 15/06/2022

BBC Hausa News || Abin da ya sa ba zan janye wa Ahmed Lawan takarata ta Sanata ba - Machina. Mutumin da ke takarar sanata karkashin inuwar jam'iyyar APC a Yobe ta Arewa a Najeriya, Bashir Sharrif Machina, ya ce ba zai sauka ko ya janyewa kowa takarar...

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano
THANK

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 10:00 - 15:00