zackss2017
WA'AZI CIKIN HIKIMA
24/12/2025
hamdulillah
23/11/2025
Slam
18/05/2025
DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.
Al-Hafiz Imam Zahaby (ra) Yace: Duk wanda baya jin tsoron kasancewa cikin wuta, to, shi ruɗaɗɗe ne, (wawa ne) domin ya yarda da talalar Allah gare shi.
Littafi: Siyar A'alamu Nubala (391/6)
17/05/2025
DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.
Proff Abdurrahman Si'ady (ra) Yace: SUNNAH ce ta Allah cikin bayinSa, idan musiba ta saukato, Sai Ya tsirtar da masu umarni da kyakkyawa da hani da mummuna(wanda ke nasihanar da mutane) daga gare ta.
Littafi: Tagseeri Assi'ady (165)
17/05/2025
DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.
Imam Ahmad bin Hanbal (ra) Yace: wanda ya mutu a kan MUSULUNCI da SUNNAH to, ya mutu akan dukkan alkhairi.
Littafi: Siyar A'alamu Nubala (11/296)
17/05/2025
DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.
Ameerul Muminina Umar Bin Khadab (rta) Yace: Mutane uku (3) suke ruguza Addinin Musulunci:
1. Wulakantaccen malami (misali mabaraci, mai bi kofa-kofa domin mika gaisuwa ga alhazzai da ƴan siyasa)
2. Me Alkur'ani kuma me ywan jjidali da munafurci. (Misali, Yan Qur'an zallah, da kuma khawarij) sune wanda tarihin musulunci ya nuna sunfi yawan jjidali da Alkur'ani, saboda da rashin fahimtar sa a bisa Tafseerin MAGABATA na kwarai.
3. Da kuma shugabannin addinin Musulunci-manyan malamai masu ɓatar da mutane. Ya hanyar, Bidi'a.
Littafi: Zammul kalamu wa Ahluhu (89/1)
Salam
16/05/2025
Zakaria Muhammad Nasir
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Lamido Crescent
Kano
PATOOSH