Yusuf Umar
⫷h⫸YUSUF UMAR KANO⫷p⫸
04/03/2026
28/02/2026
Ameen ya rabbi 🤲
27/02/2026
Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun 😭💔
17/02/2026
DA DUMI-DUMI: Ba'a ga jinjirin watan Ramadan a kasashen Australia, Malaysia da China ba, sai ranar Alhamis zasu tashi da Azumin watan Ramadan.
16/02/2026
Me kuka fahimta a wannan photon..?
15/02/2026
Assalamu alaikum jama'a
wato mutane sun kasa gane dalilin yawaitar wannan iftila'in dayaketa samunmu
To maganar gaskiya mun sauka daga kan tsarin da ubangiji ya umarcemu damu yi
dayawa muna nunawa Allah cewa mu masu wayaune
mundaina fitar da Zakka yadda ubangiji ya umarcemu damuyi muncaza tsarin fitar da Zakka
yanzu wanda Yak**ata abashi Zakka bashi ake bawai ba
kuma dayawa akwai wadanda basa cire Zakka a cikin dukiyarsu bayan k**a Allah yace idan dukiyarka takai munzalin fitar da Zakka to lallai yazama wajibi agareka daka fitar da ita a wannan lokacin
amma yanzu mun manta da wannan
shi yasa Allah yake ta jaraftarmu da wannan musifar
Yak**ata mu koma ga Allah sai Allah ya jiƙamu ya yafe mana
wadanda s**a yi asarar dukiyoyi Allah ya mayar da alkairi Allah kuma ya kiyaye gaba Ameen.....
15/02/2026
Rukuni na farko daga cikin sojoji 200 na Amurka sun iso Najeriya domin taimaka wa rundunonin tsaron ƙasar a yaƙin da ake yi da ta’addanci.
Wani ƙwararren masani kan harkokin tsaro a yankin Sahel, Brant Philip, ya bayyana a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X a ranar Lahadi cewa sojojin na Amurka za su mayar da hankali ne kan bayar da horo, shawarwari da kuma nazarin bayanan sirri ga takwarorinsu na Najeriya.
Ya ƙara da cewa sojojin na Amurka za su kuma taimaka wajen tabbatar da isar da mak**ai da sauran kayan aiki ga rundunar dojin Najeriya, musamman kayan yaƙi ga rundunar sojin sama ta Najeriya.
02/02/2026
wannan shine ake cewa da zinar wuri Gara auren wuri Allah yanada zaman lafiya...?🫣
30/01/2026
kalma daya takk
Yau hanyar Zamfara ta kulle
idan baka tahoba to ka dakata
28/01/2026
kash....🤦
28/01/2026
Indai kaga BBC Hausa Sun saka wannan Yar Jaridar Zatayi maka tambayoyi To Yar Kure za'ai. Sabida Naga bata shakkar saka idonta A idon Manyan mutane.
Duk Nutsuwa Irinta Madugu Idan zeyi magana Da mutane, Seda aka sakashi yayi magana ba'a gurbinta ba.
Yar Jarida tace:- "Sanata Rabi Kwankwaso barka da zuwa'"
Jagora Yace : "Barkan ka dai"
Wai Yau jagora ne yake maida mace Namiji. Tabbas Abba baka kyauta ba
umar
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
HAUSA Part1
Kano
HAUSAPART1