AKU
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AKU, Health/Beauty, nasarawa, Kano.
14/02/2023
SAFE TRIP
14/02/2023
AMEEN
The earthquake in Turkey and Syria has taken the lives of over 24,000 people.
Rescue efforts are ongoing.
Please donate generously to help relieve the affliction of our brothers and sisters who have lost their homes and loved ones in this calamity.
Keep them in your Du’as, and remember that every effort counts.
*Donate Now:*
https://ihh.org.tr/en/account-number
https://ihh.org.tr/en/donate/turkey-emergency
10/02/2023
Duk tsinuwa ɗaya da aka yiwa ɗan siyasar da ya yi amfani da kujerarsa ya cutar da talakawa;
Sai ta shafi waɗanda s**a karɓi kuɗi s**a tallatashi da waɗanda s**a karɓi kuɗi s**a zaɓeshi alhali sun san ba shi ya fi cancanta ba
10/02/2023
Lokaci yayi da kowa zai fitar da Shugaban Kasar da zai bawa, don kawowa kasa mafita da kuma ciyar da ita gaba.
Ayi siyasa banda faɗa, ba lallai bane wanda kake so shi nakeso, ba lallai bane wanda zaka zaba shi zan zaba, kowa da wanda ya gamsu da kudirin da, idan haka ne menene amfanin cin mutunci da zagin juna....
Don haka kuzo mu tattauna, kowa ya fada mana wanda zai zaba.......
10/02/2023
10/02/2023
ZAƁI GWANÍNKA: Ku zo a kafta, ku zaɓi lamba a cìkìn ƴan takarar gwamna a Kanó
1. Bashir Ishaq Bashir
2. Sadiq Wali
3. Salihu Tanko Yakasai
4. Bala Muhammad Gwagwarwa
5. Nasiru Yusuf Gawuna
6. Sha'aban Sharada
7. Abba Kabir Yusuf
8. Malam Ibrahim Khalil
Kanawa kowa yazo ya zaɓi nasa gwanín.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nasarawa
Kano